Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
052

At-Tur 52:15 افسحر هاذا ام انتم لا تبصرون ١٥

52:15
أَفَسِحۡرٌ
هَٰذَآ
أَمۡ
أَنتُمۡ
لَا
تُبۡصِرُونَ
١٥
"To, shin wannan sihiri ne kõ kuwa kũ ne bã ku gani?"
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Which was revealed in Makkah

The Virtues of Surat At-Tur

Malik narrated that Jubayr bin Mut`im said, "I heard the Prophet reciting Surat At-Tur while praying Maghrib. Surely, I have never heard a more beautiful voice or recitation than his recitation." This Hadith is recorded in the Two Sahihs using a

…

Which was revealed in Makkah

The Virtues of Surat At-Tur

Malik narrated that Jubayr bin Mut`im said, "I heard the Prophet reciting Surat At-Tur while pr

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 52, Page 524, Juz 27

1. Inã rantsuwa da ¦ũr (Dũtsen Mũsã). 2. Da wani littãfi rubũtacce. 3. A cikin wata takardar fãta shimfiɗaɗɗa. 4. Da Gidan da aka rãyar da shi (da ibãda). 5. Da rufin nan da aka ɗaukaka. 6. Da tẽkun nan da aka cika (da ruwa). 7. Lalle, azãbar Ubangijinka, haƙĩƙa, mai aukuwa ce. 8. Bã ta da mai tunkuɗẽwa. 9. Rãnar da samã ke yin mõtsi tanã kai kãwo. 10. Kuma duwãtsu nã tafiya sunã shũɗẽwa. 11. To, bone yã tabbata a rãnar nan ga mãsu ƙaryatãwa. 12. Waɗanda suke a cikin kududdufi sunã wãsã. 13. Rãnar da zã a tunkuɗa su zuwa wutar Jahannama, tunkuɗãwa. 14. (A ce musu): "Wannan ita ce wutar da kuka kasance kunã ƙaryatãwa game da ita." 15. "To, shin wannan sihiri ne kõ kuwa kũ ne bã ku gani?" 16. "Ku shigẽ ta. To, ku yi haƙuri ko kuma kada ku yi haƙuri, dai dai ne a kanku, kawai anã yi muku sakamakon abin da kuka kasance kunã aikatãwa."

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute