وارد شوید
وارد شوید
وارد شوید
انتخاب زبان
026

Ash-Shu'ara 26:184 واتقوا الذي خلقكم والجبلة الاولين ١٨٤

۱۸۴:۲۶
وَٱتَّقُواْ
ٱلَّذِي
خَلَقَكُمۡ
وَٱلۡجِبِلَّةَ
ٱلۡأَوَّلِينَ
١٨٤
"Kuma ku ji tsõron Allah wanda Ya halitta ku, kũ da jama'ar farko."
ادامه مطلب

تفسیر بخوانید

Ibn Kathir (Abridged)

The Command to give Full Measure

Allah commanded them to give full measure, and forbade them to give short measure. He said:

أَوْفُواْ الْكَيْلَ وَلاَ تَكُونُواْ مِنَ الْمُخْسِرِينَ

(Give full measure, and cause no loss.) meaning, `when you give to people, give them full measure, and do not cause loss

…

The Command to give Full Measure

Allah commanded them to give full measure, and forbade them to give short measure. He said:

أَوْفُواْ الْكَيْلَ وَلاَ ت
…
تفاسیر بیشتر

در متن بخوانید

فصل ۲۶, صفحه ۳۷۵, جوز ۱۹

176. Ma'abũta ƙunci sun ƙaryata Manzanni. 177. A lõkacin da Shu'aibu ya ce musu, "Bã zã ku yi taƙawa ba?" 178. "Lalle ne ni, zuwa gare ku, Manzo ne, amintacce." 179. "Sabõda haka ku bi Allah da taƙawa kuma ku yi mini ɗã'ã." 180. "Kuma ba ni tambayar ku wata ijãra a kansa. Ijãrata ba ta zama ba fãce daga Ubangijin halittu." 181. "Ku cika mũdu, kuma kada ku kasance daga mãsu sanyãwar hasãra (ga mutãne)." 182. "Kuma ku yi awo da sikẽli daidaitacce." 183. "Kuma kada ku nakasa wa mutãne abũbuwansu kuma kada ku yi fasãdi a cikin ƙasa kuna mãsu ɓarna." 184. "Kuma ku ji tsõron Allah wanda Ya halitta ku, kũ da jama'ar farko." 185. Suka ce: "Kai dai daga waɗanda suke sihirtattu kawai ne." 186. "Kuma bã kõwa kake ba, fãce mutum kamarmu kuma lalle ne munã zaton ka, haƙĩƙa, daga maƙaryata." 187. "To ka jẽfo wani ɓaɓɓake daga sama a kanmu, idan ka kasance daga mãsu gaskiya." 188. Ya ce: "Ubangijĩna ne Mafi sani ga abin da kuke aikatãwa." 189. Sai suka ƙaiyatã shi, sabõda haka, azãbar rãnar girgije ta kãma su. Lalle ne ita, tã kasance azãbar yini mai girma. 190. Lalle a cikin wancan haƙĩka akwai ãya, amma mafi yawansu ba su kasance mãsu ĩmãni ba. 191. Kuma lalle Ubangijĩnka, haƙĩƙa, Shĩ ne Mabuwãyi, Mai jin ƙai.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

یادداشت‌ها و تأملات

شما هیچ یادداشت و تأملی در مورد این آیه ندارید.

Notes placeholders

با قرآن در ارتباط باشید❤️

یادآوری‌های کوتاه و معنادار برای شروع مجدد، تأمل و ارتباط با قرآن.

قرآن بخوانید، گوش دهید، جستجو کنید و در قرآن فکر کنید

Quran.com یک پلتفرم قابل اعتماد است که میلیون‌ها نفر در سراسر جهان برای خواندن، جستجو، گوش دادن و تأمل در مورد قرآن به زبان‌های مختلف از آن استفاده می‌کنند. این پلتفرم ترجمه، تفسیر، تلاوت، ترجمه کلمه به کلمه و ابزارهایی برای مطالعه عمیق‌تر ارائه می‌دهد و قرآن را برای همه قابل دسترسی می‌کند.

به عنوان یک صدقه جاریه، Quran.com به کمک به مردم برای ارتباط عمیق با قرآن اختصاص دارد. Quran.com با حمایت Quran.Foundation ، یک سازمان غیرانتفاعی 501(c)(3)، به عنوان یک منبع رایگان و ارزشمند برای همه، به لطف خدا، به رشد خود ادامه می‌دهد.

پیمایش کنید
صفحه اصلی
رادیو قرآن
قاریان
درباره ما
توسعه دهندگان
به روز رسانی محصول
بازخورد
کمک
اهدا کنید
پروژه های ما
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
پروژه های غیرانتفاعی تحت مالکیت، مدیریت یا حمایت شده توسط Quran.Foundation
لینک های محبوب
دعاهایی از قرآن
آیه روز قرآن
Ayatul Kursi
Surah Yaseen
Surah Al Mulk
Surah Ar-Rahman
Surah Al Waqi'ah
Surah Al Kahf
Surah Al Muzzammil
نقشه سایتحریم خصوصیشرایط و ضوابط
© ۲۰۲۶ Quran.com. تمامی حقوق محفوظ است
مشارکت