Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
026

Ash-Shu'ara 26:162 اني لكم رسول امين ١٦٢

26:162
إِنِّي
لَكُمۡ
رَسُولٌ
أَمِينٞ
١٦٢
"Lalle ne nĩ, zuwa gare ku, Manzõ ne, amintacce."
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Lut and His Call

Here Allah tells us about His servant and Messenger Lut, peace be upon him. He was Lut bin Haran bin Azar, the nephew of Ibrahim Al-Khalil, upon him be peace. Allah sent him to a mighty nation during the lifetime of Ibrahim, peace be upon them both. They lived in Sadum (Sodom) and it

…

Lut and His Call

Here Allah tells us about His servant and Messenger Lut, peace be upon him. He was Lut bin Haran bin Azar, the nephew of Ibrahim Al-Kh

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 26, Page 374, Juz 19

160. Mutãnen Lũɗu sun ƙaryata Manzanni. 161. A lõkacin da ɗan'uwansu, Lũɗu ya ce musu, "Bã zã ku yi taƙawa ba?" 162. "Lalle ne nĩ, zuwa gare ku, Manzõ ne, amintacce." 163. "Sabõda haka ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗã'ã." 164. "Kuma bã ni tambayar ku wata ijãra, Ijãrãta ba ta zama ba fãce daga Ubangijin halittu." 165. "Shin kunã jẽ wa maza daga cikin talikai?" 166. "Kuma kunã barin abin da Ubangijinku Ya halitta muku daga mãtanku? Ã'a, ku mutãne ne mãsu ƙẽtarẽwa!" 167. Suka ce: "Lalle ne haƙĩƙa idan ba ka hanu ba, yã Lũɗu! Tĩlas ne kanã kasancẽwa daga waɗanda ake fitarwa (daga gari)." 168. Ya ce: "Lalle ne ga aikinku, haƙĩƙa, inã daga mãsu ƙinsa." 169. "Ya Ubangijina! Ka tsĩrar da ni da iyãlĩna daga abin da suke aikatãwa." 170. Sabõda haka Muka tsĩrar da shi, Shi da mutãnensa gabã ɗaya. 171. Fãce wata tsõhuwa a cikin mãsu wanzuwa. 172. Sa'an nan kuma Muka darkãke wasu. 173. Kuma Muka yi ruwan sama a kansu ruwa, sai dai ruwan waɗanda ake yi wa gargaɗi ya mũnana. 174. Lalle ne ga wannan, akwai ãyã, kuma mafi yawansu bã su kasance mãsu ĩmãni ba. 175. Kuma lalle ne Ubangijinka, haƙĩƙa, Shĩ ne Mabuwãyi, Mai jin ƙai.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute