وارد شوید
وارد شوید
وارد شوید
انتخاب زبان
026

Ash-Shu'ara 26:143 اني لكم رسول امين ١٤٣

۱۴۳:۲۶
إِنِّي
لَكُمۡ
رَسُولٌ
أَمِينٞ
١٤٣
"Lalle ne nĩ zuwã gare ku, Manzo ne, amintacce."
ادامه مطلب

تفسیر بخوانید

Ibn Kathir (Abridged)

Salih and the People of Thamud

Here Allah tells us about His servant and Messenger Salih, whom He sent to his people Thamud. They were Arabs living in the city of Al-Hijr -- which is between Wadi Al-Qura and Greater Syria. Their location is well known. In our explanation of Surat Al-A`raf, we mention

…

Salih and the People of Thamud

Here Allah tells us about His servant and Messenger Salih, whom He sent to his people Thamud. They were Arabs living in

…
تفاسیر بیشتر

در متن بخوانید

فصل ۲۶, صفحه ۳۷۳, جوز ۱۹

141. Samũdãwa sun ƙaryata Manzanni. 142. A lõkacin da ɗan'uwansu Sãlihu ya ce: "Shin, bã zã ku bi Allah da taƙawa ba?" 143. "Lalle ne nĩ zuwã gare ku, Manzo ne, amintacce." 144. "Sabõda haka ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗã'ã. 145. "Kuma bã ni tambayar ku wata ijãra a kansa. Ijãrãta ba ta zama ba fãce da a Ubangijin halittu." 146. "Shin, anã barin ku a cikin abin da yake a nan, kunã amintattu?" 147. "A cikin gõnaki da marẽmari." 148. "Da shuke-shuke da dabĩ nai, 'ya'yan itãcensu hirtsi mãsu narkẽwa a ciki?" 149. "Kuma kunã sassaƙa gidãje daga duwãtsu, kunã mãsu alfãhari?" 150. "Sabõda haka ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗã'ã." 151. "Kada ku yi ɗã'ã ga umurnin maɓarnata." 152. "Waɗanda suke yin ɓarna a cikin ƙasa, kuma bã su kyautatãwa." 153. Suka ce: "Kai daga mãsu sihiri kurum kake." 154. "Bã kõwa kake ba, fãce mutum kamarmu. To, kã zo da wata ãyã idan kã kasance daga mãsu gaskiya." 155. Ya ce: "Wannan rãkuma ce tanã da shan yini, kuma kunã da shan yini sasanne." 156. "Kada ku shãfe ta da cũta har azãbar yini mai girmã ta shãfe ku." 157. Sai suka sõke ta sa'an nan suka wãyi gari sunã mãsu nadãma. 158. Sabõda haka azãba ta kãma su. Lalle ne a cikin wannan akwai ãyã, kuma mafi yawansu, ba su kasance mãsu ĩmãni ba. 159. Lalle ne Ubangijinka, haƙĩ ƙa, Shĩ ne Mabuwayi, Mai jin ƙai.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

یادداشت‌ها و تأملات

شما هیچ یادداشت و تأملی در مورد این آیه ندارید.

Notes placeholders

با قرآن در ارتباط باشید❤️

یادآوری‌های کوتاه و معنادار برای شروع مجدد، تأمل و ارتباط با قرآن.

قرآن بخوانید، گوش دهید، جستجو کنید و در قرآن فکر کنید

Quran.com یک پلتفرم قابل اعتماد است که میلیون‌ها نفر در سراسر جهان برای خواندن، جستجو، گوش دادن و تأمل در مورد قرآن به زبان‌های مختلف از آن استفاده می‌کنند. این پلتفرم ترجمه، تفسیر، تلاوت، ترجمه کلمه به کلمه و ابزارهایی برای مطالعه عمیق‌تر ارائه می‌دهد و قرآن را برای همه قابل دسترسی می‌کند.

به عنوان یک صدقه جاریه، Quran.com به کمک به مردم برای ارتباط عمیق با قرآن اختصاص دارد. Quran.com با حمایت Quran.Foundation ، یک سازمان غیرانتفاعی 501(c)(3)، به عنوان یک منبع رایگان و ارزشمند برای همه، به لطف خدا، به رشد خود ادامه می‌دهد.

پیمایش کنید
صفحه اصلی
رادیو قرآن
قاریان
درباره ما
توسعه دهندگان
به روز رسانی محصول
بازخورد
کمک
اهدا کنید
پروژه های ما
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
پروژه های غیرانتفاعی تحت مالکیت، مدیریت یا حمایت شده توسط Quran.Foundation
لینک های محبوب
دعاهایی از قرآن
آیه روز قرآن
Ayatul Kursi
Surah Yaseen
Surah Al Mulk
Surah Ar-Rahman
Surah Al Waqi'ah
Surah Al Kahf
Surah Al Muzzammil
نقشه سایتحریم خصوصیشرایط و ضوابط
© ۲۰۲۶ Quran.com. تمامی حقوق محفوظ است
مشارکت