سائن ان کریں۔
سائن ان کریں۔
سائن ان کریں۔
زبان منتخب کریں۔

الرحمن 55:45 فباي الاء ربكما تكذبان ٤٥

صفحہ 533 · پارہ 27

فَبِاَیِّ
اٰلَآءِ
رَبِّكُمَا
تُكَذِّبٰنِ
۟۠
To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
پڑھنا جاری رکھیں

تفسیر پڑھیں

تفسیر ابنِ کثیر

آسمان پھٹ جائے گا وقت احتساب ہو گا ٭٭

تتتتت

صفحہ نمبر9104
دیکھیں تفاسیر

سیاق و سباق میں پڑھیں

26. Dukkan wanda ke kanta mai ƙãrẽwa ne. 27. Kuma Fuskarar Ubangijinka, Mai girman Jalala da karimci, ita ce take wanzuwa. 28. To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? 29. wanda ke a cikin sammai da ƙasã yanã rõƙon Sa (Allah), a kullum Allah na a cikin wani sha'ani. 30. To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? 31. Zã mu ɗauki lõkaci sabõda ku, yã kũ mãsu nauyin halitta biyu! 32. To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? 33. Ya jama'ar aljannu da mutãne! Idan kunã iya zarcẽwa daga sãsannin sammai da ƙasã to ku zarce. Bã za ku iya zarcẽwaba fãce da wani dalĩli. 34. To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? 35. Anã sako wani harshe daga wata wutã a kanku, da narkakkiyar tagulla. To, bã zã ku nẽmi taimako ba? 36. To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? 37. Sa'an nan idan sama ta tsãge kuma ta zama jã kamar jar fãta. 38. To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? 39. To, a ran nan bã zã a tambayi wani mutum laifinsa ba, kuma haka aljani. 40. To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? 41. zã a iya sanin mãsu laifi da alãmarsu, sabõda haka sai a kãma kwarkaɗarsu da sãwãyensu. 42. To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? 43. Wannan Jahannama ce wadda mãsu laifi ke ƙaryatãwa game da ita. 44. Sunã kẽwaya a tsakaninta da ruwan ɗimi mai tsananin tafasa. 45. To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

- Abubakar Mahmood Jummi

پڑھنا جاری رکھیں

نوٹس اور تدبرات

آپ کے پاس اس آیت پر کوئی نوٹ یا تدبر نہیں ہے

Notes placeholders

قرآن سے جڑے رہیں ❤️

قرآن سے ربط تازہ کرنے، غور کرنے اور اس سے جڑے رہنے کے لیے مختصر معنی خیز یاددہانی۔

قرآن کو پڑھیں، سنیں، تلاش کریں، اور اس پر تدبر کریں۔

Quran.com ایک قابلِ اعتماد پلیٹ فارم ہے جسے دنیا بھر کے لاکھوں لوگ قرآن کو متعدد زبانوں میں پڑھنے، سرچ کرنے، سننے اور اس پر تدبر کرنے کے لیے استعمال کرتے ہیں۔ یہ ترجمے، تفسیر، تلاوت، لفظ بہ لفظ ترجمہ اور گہرے مطالعے کے ٹولز فراہم کرتا ہے، جس سے قرآن سب کے لیے قابلِ رسائی بنتا ہے۔

صدقۂ جاریہ کے طور پر، Quran.com لوگوں کو قرآن کے ساتھ گہرا تعلق قائم کرنے میں مدد کے لیے وقف ہے۔ Quran.Foundation کے تعاون سے، جو ایک 501(c)(3) غیر منافع بخش تنظیم ہے، Quran.com سب کے لیے ایک مفت اور قیمتی وسیلہ کے طور پر بڑھتا جا رہا ہے، الحمد للہ۔

نیویگیٹ کریں۔
ہوم
قرآن ریڈیو
قراء
ہمارے بارے میں
ڈویلپرز
پروڈکٹ اپڈیٹس
رائے
مدد
عطیہ کریں۔
ہمارے پروجیکٹس
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
غیر منافع بخش منصوبے جو Quran.Foundation کی ملکیت، زیرِ انتظام یا زیرِ سرپرستی ہیں۔
مشہور لنکس
قرآن سے دعائیں
دن کی قرآنی آیت
آیت الکرسی
سورہ یسین
سورہ الملک
سورہ الرحمان
سورہ الواقعة
سورہ الكهف
سورہ المزمل
سائٹ کا نقشہرازداریشرائط و ضوابط
© 2026 Quran.com. جملہ حقوق محفوظ ہیں
تعاون کریں۔