Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
016

An-Nahl 16:45 افامن الذين مكروا السييات ان يخسف الله بهم الارض او ياتيهم العذاب من حيث لا يشعرون ٤٥

16:45
أَفَأَمِنَ
ٱلَّذِينَ
مَكَرُواْ
ٱلسَّيِّـَٔاتِ
أَن
يَخۡسِفَ
ٱللَّهُ
بِهِمُ
ٱلۡأَرۡضَ
أَوۡ
يَأۡتِيَهُمُ
ٱلۡعَذَابُ
مِنۡ
حَيۡثُ
لَا
يَشۡعُرُونَ
٤٥
Shin fa, waɗanda suka yi mãkircin mũnãnan ayyuka sun amince da Allah, bã zai shafe ƙasa da su ba ko kuwa azãba bã zã ta je musu daga inda ba su sani ba?
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

How the Guilty can feel Secure

Allah informs us about His patience, and how He delays the punishment for the sinners who do evil things and call others to do likewise, plotting to call others to do evil - even though He is able to make the earth swallow them or to bring His wrath upon them.

مِنْ حَيْث

…

How the Guilty can feel Secure

Allah informs us about His patience, and how He delays the punishment for the sinners who do evil things and call others

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 16, Page 272, Juz 14

45. Shin fa, waɗanda suka yi mãkircin mũnãnan ayyuka sun amince da Allah, bã zai shafe ƙasa da su ba ko kuwa azãba bã zã ta je musu daga inda ba su sani ba? 46. Ko kuwa Ya kama su a cikin jujjuyawarsu? Sabõda haka ba su zama masu buwãya ba. 47. Ko kuwa Ya kama su a kan naƙasa? To, lalle ne Ubangijinka haƙĩƙa Mai tausayi ne, Mai jin ƙai. 48. Shin, ba su Iura ba da abin da Allah Ya halitta kõ mene ne inuwõyinsu suna karkata daga dãma da wajãjen hagu, suna masu sujada ga Allah, alhãli suna masu ƙasƙantar da kai? 49. Kuma ga Allah, abin da yake a cikin sammai da ƙasa na dabba da mala'iku, suke yin sujada, kuma bã su kangara. 50. Suna tsõron Ubangijinsu daga bisansu, kuma suna aikata abin da ake umuruin su.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute