Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
054

Al-Qamar 54:12 وفجرنا الارض عيونا فالتقى الماء على امر قد قدر ١٢

54:12
وَفَجَّرۡنَا
ٱلۡأَرۡضَ
عُيُونٗا
فَٱلۡتَقَى
ٱلۡمَآءُ
عَلَىٰٓ
أَمۡرٖ
قَدۡ
قُدِرَ
١٢
Kuma Muka ɓuɓɓugar da ƙasã ta zama idãnun ruwa, daɗa ruwa ya haɗu a kan wani umurni da aka riga aka ƙaddara shi.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Story of the People of Nuh and the Lesson from it

Allah the Exalted said,

كَذَّبَتْ

(denied) `before your people, O Muhammad,'

قَوْمُ نُوحٍ فَكَذَّبُواْ عَبْدَنَا

(the people of Nuh. They rejected Our servant) means, they denied him categorically and accused him of madness,

وَقَالُواْ مَجْنُونٌ وَازْد
…

The Story of the People of Nuh and the Lesson from it

Allah the Exalted said,

كَذَّبَتْ

(denied) `before your people, O Muhammad,'

قَوْمُ نُوحٍ فَكَذَّبُو
…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 54, Page 529, Juz 27

9. Mutãnen Nũhu sun ƙaryata, a gabãninsu, sai suka ƙaryata BawanMu, kuma suka ce: "Shi mahaukaci ne." Kuma aka tsãwace shi. 10. Sabõda haka, ya kira Ubangijinsa (ya ce), "Lalle nĩ, an rinjãye ni, sai Ka yi taimako." 11. Sai Muka bũɗe kõfõfin sama da ruwa mai zuba. 12. Kuma Muka ɓuɓɓugar da ƙasã ta zama idãnun ruwa, daɗa ruwa ya haɗu a kan wani umurni da aka riga aka ƙaddara shi. 13. Kuma Muka ɗauke Nũhu a kan (jirgi) na alluna da ƙũsõshi. 14. Tanã gudãna, a kan idãnunMu, dõmin sakamako ga wanda aka yi wa kãfircin. 15. Kuma lalle, Mun bar ta ta zama ãyã. To, Shin, akwai mai tunãni 16. To, yãyã azãbãTa take da gargaɗiNa? 17. Kuma lalle ne, haƙĩkƙa, Mun sauƙaƙe Alƙur'ãni, dõmin tunãwa. To, shin, akwai mai tunãwa?

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute