Read and listen to Surah Al-Isra with translation, tafsir, audio recitation, word-by-word meaning, and transliteration. Translation by Abubakar Mahmood Jummi.
In the Name of Allah—the Most Compassionate, Most Merciful
Tsarki ya tabbata ga wanda Ya yi tafiyar dare1 da bãwanSa da dare daga Masallaci mai alfarma zuwa ga Masallaci mafi nĩsa2 wanda Muka sanya albarka a gefensa dõmin Mu nũna masa daga ãyõyinMu. Lalle ne Shi shĩ ne Mai ji, Mai gani.