وارد شوید
وارد شوید
وارد شوید
انتخاب زبان

Al-Hijr 15:97 ولقد نعلم انك يضيق صدرك بما يقولون ٩٧

صفحه ۲۶۷ · جزء ۱۴

وَلَقَدۡ
نَعۡلَمُ
أَنَّكَ
يَضِيقُ
صَدۡرُكَ
بِمَا
يَقُولُونَ
٩٧
Kuma lalle ne haƙĩƙa Munã sanin cẽwa lalle kai, ƙirjinka yanã yin ƙunci game da abin da suke faɗã (na izgili).
reading-goal:continue-reading

بخوانید q-and-a.tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Command to proclaim the Truth openly

Allah commanded His Messenger to convey what He sent him with, to proclaim and spread the Message, which means confronting the idolators with it. Ibn `Abbas said that the Ayah,

فَاصْدَعْ بِمَا تُؤْمَرُ

(Therefore openly proclaim that what you have been commanded

…

The Command to proclaim the Truth openly

Allah commanded His Messenger to convey what He sent him with, to proclaim and spread the Message, which means

…
چشم انداز tafsirs

بخوانید related-content

۸۷. Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun bã ka bakwai waɗan da ake maimaita karatunsu da Alƙur'ãni mai girma. ۸۸. Kada lalle kaƙĩƙa idãnunka biyu zuwa ga abin da Muka jiyar da su dãɗi game da shi, nau'i-nau'i a gare su, kuma kada ka yi baƙin ciki a kansu, kuma sassauta fikãfikanka ga mãsu ĩmãni. ۸۹. Kuma ka ce: "Lalle nĩ nĩ ne mai gargaɗi bayyanan ne." ۹۰. Kamar yadda Muka saukar a kan mãsu yin rantsuwa, ۹۱. Waɗanda suka sanya Alƙur'ãni tãtsuniyõyi. ۹۲. To, rantsuwa da Ubangijinka! Haƙĩƙa, Munã tambayarsugabã ɗaya. ۹۳. Daga abin da suka kasance sunã aikatãwa. ۹۴. Sai ka tsage gaskiya game da abin da ake umurnin ka kuma ka kau da kai daga masu shirki. ۹۵. Lalle ne Mũ Mun isar maka daga mãsu izgili. ۹۶. Waɗanda suke sanyãwar wani abin bautãwa na dabam tare da Allah, sa'an nan da sannu zã su sani. ۹۷. Kuma lalle ne haƙĩƙa Munã sanin cẽwa lalle kai, ƙirjinka yanã yin ƙunci game da abin da suke faɗã (na izgili). ۹۸. Sabõda haka ka yi tasbĩhi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka kasance daga mãsu sujada. ۹۹. Kuma ka bauta wa Ubangijinka, har mutuwa ta zo maka.

- Abubakar Mahmood Jummi

reading-goal:continue-reading

یادداشت‌ها و بازتاب ها

reflection-not-available

Notes placeholders

با قرآن در ارتباط باشید❤️

یادآوری‌های کوتاه و معنادار برای شروع مجدد، تأمل و ارتباط با قرآن.

قرآن بخوانید، گوش دهید، جستجو کنید و در قرآن فکر کنید

Quran.com یک پلتفرم قابل اعتماد است که میلیون‌ها نفر در سراسر جهان برای خواندن، جستجو، گوش دادن و تأمل در مورد قرآن به زبان‌های مختلف از آن استفاده می‌کنند. این پلتفرم ترجمه، تفسیر، تلاوت، ترجمه کلمه به کلمه و ابزارهایی برای مطالعه عمیق‌تر ارائه می‌دهد و قرآن را برای همه قابل دسترسی می‌کند.

به عنوان یک صدقه جاریه، Quran.com به کمک به مردم برای ارتباط عمیق با قرآن اختصاص دارد. Quran.com با حمایت Quran.Foundation ، یک سازمان غیرانتفاعی 501(c)(3)، به عنوان یک منبع رایگان و ارزشمند برای همه، به لطف خدا، به رشد خود ادامه می‌دهد.

پیمایش کنید
صفحه اصلی
رادیو قرآن
قاریان
درباره ما
توسعه دهندگان
به روز رسانی محصول
بازخورد
کمک
اهدا کنید
پروژه های ما
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
پروژه های غیرانتفاعی تحت مالکیت، مدیریت یا حمایت شده توسط Quran.Foundation
لینک های محبوب
دعاهایی از قرآن
آیه روز قرآن
Ayatul Kursi
Surah Yaseen
Surah Al Mulk
Surah Ar-Rahman
Surah Al Waqi'ah
Surah Al Kahf
Surah Al Muzzammil
نقشه سایتحریم خصوصیشرایط و ضوابط
© ۲۰۲۶ Quran.com. تمامی حقوق محفوظ است
مشارکت