يَسۡـَٔلُونَكَ
عَنِ
ٱلسَّاعَةِ
أَيَّانَ
مُرۡسَىٰهَاۖ
قُلۡ
إِنَّمَا
عِلۡمُهَا
عِندَ
رَبِّيۖ
لَا
يُجَلِّيهَا
لِوَقۡتِهَآ
إِلَّا
هُوَۚ
ثَقُلَتۡ
فِي
ٱلسَّمَٰوَٰتِ
وَٱلۡأَرۡضِۚ
لَا
تَأۡتِيكُمۡ
إِلَّا
بَغۡتَةٗۗ
يَسۡـَٔلُونَكَ
كَأَنَّكَ
حَفِيٌّ
عَنۡهَاۖ
قُلۡ
إِنَّمَا
عِلۡمُهَا
عِندَ
ٱللَّهِ
وَلَٰكِنَّ
أَكۡثَرَ
ٱلنَّاسِ
لَا
يَعۡلَمُونَ
١٨٧
Sunã tambayar ka1 daga Sa'a, a yaushe tabbatarta take? Ka ce: "Abin sani kawai, saninta a wurin Ubangijina yake. Bãbu mai bayyana ta ga lõkacinta fãce shĩ Tã yi nauyi a cikin sammai da ƙasa. Bã zã ta zo muku ba fãce kwatsam." sunã tambayar ka, kamar kai masani ne gare ta. Ka ce: "Abin sani kawai, saninta a wurin Allah yake, kuma amma mafi yawan mutãne bã su sani."
Read Tafsir
Ibn Kathir (Abridged)
The Last Hour and its Portents
Allah said here,
يَسَْلُونَكَ عَنِ السَّاعَةِ
(They ask you about the Hour), just as He said in another Ayah,
يَسَْلُكَ النَّاسُ عَنِ السَّاعَةِ
(People ask you concerning the Hour) 33:63. It was said that this Ayah was revealed about the Quraysh or the Jews, although it ap
…The Last Hour and its Portents
Allah said here,
يَسَْلُونَكَ عَنِ السَّاعَةِ
(They ask you about the Hour), just as He said in another Ayah,
يَسَْلُكَ الن
…