Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
051

Adh-Dhariyat 51:7 والسماء ذات الحبك ٧

51:7
وَٱلسَّمَآءِ
ذَاتِ
ٱلۡحُبُكِ
٧
Inã rantsuwa da samã ma'abũciyar hanyõyi (na tafiyar taurãri da sautin rediyo).
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Which was revealed in Makkah

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَـنِ الرَّحِيمِ

In the Name of Allah, the Most Gracious, the Most Merciful.

Affirming the News of the Resurrection The Commander of the faithful,

`Ali bin Abi Talib may Allah be pleased with him, ascended the Minbar in Kufah and declared, "Any Ayah in

…

Which was revealed in Makkah

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَـنِ الرَّحِيمِ

In the Name of Allah, the Most Gracious, the Most Merciful.

Affirming the News of the

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 51, Page 521, Juz 26

1. Inã rantsuwa da iskõki mãsu shẽkar abũbuwa, shẽƙẽwa. 2. Sa'an nan da girãgizai mãsu ɗaukar nauyi (na ruwa). 3. Sa'an nan da jirãge mãsu gudãna (a kan ruwa) da sauƙi. 4. Sa'an nan da Malã'iku mãsu rabon al'amari (bisa umurnin Allah). 5. Lalle abin da ake yi muku alkawari (da zuwansa), haƙĩƙa gaskiya ne. 6. Kuma lalle sakamako (ga ayyukanku), haƙĩƙa, mai aukuwa ne 7. Inã rantsuwa da samã ma'abũciyar hanyõyi (na tafiyar taurãri da sautin rediyo). 8. Lalle kũ, haƙĩƙa, kunã cikin magana mai sãɓa wa juna (game da Alƙur'ani). 9. Anã karkatar da wanda aka jũyar (daga gaskiya). 10. An la'ani mãsu ƙiri-faɗi. 11. Waɗanda suke shagala a cikin zurfin jãhilci. 12. Sunã tambaya: "Yaushe ne rãnar sakamako zã ta auku?" 13. Ranar da suke a kan wuta anã fitinar su. 14. (A ce musu): "Ku ɗanɗani fitinarku, wannan shĩ ne abin da kuka kasance kunã nẽman zuwansa da gaggãwa." 15. Lalle mãsu taƙawa, sunã a cikin lambunan itãce da marẽmari. 16. Sunã mãsu dĩbar abin da Ubangijinsu Ya bã su. Lalle sũ, sun kasance mãsu kyautatãwa a gabãnin haka (a dũniya). 17. Sun kasance a lõkaci kaɗan na dare suke yin barci. 18. Kuma a lõkutan asuba sunã ta yin istigfãri. 19. Kuma a cikin dũkiyarsu akwai hakki ga (matalauci) mai rõƙo da wanda aka hana wa rõƙo. 20. Kuma a cikin ƙasã akwai ãyõyi ga mãsu yaƙĩni. 21. Kuma a cikin rãyukanku (akwai ãyõyi). To, bã zã ku dũbã ba? 22. Kuma a cikin sama arzikinku (yake fitõwa) da abin da ake yi muku alkawari. 23. To, kuma Ina rantsuwa da Ubangijin sama da ƙasã, lalle shĩ (abin da ake yi muku alkawari), haƙĩƙa gaskiya ne, kamar abin da kuka zamo kunã karantãwa na magana,

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute