Se connecter
Se connecter
Se connecter
Sélectionner la langue
043

Az-Zuhruf 43:52 ام انا خير من هاذا الذي هو مهين ولا يكاد يبين ٥٢

43:52
أَمۡ
أَنَا۠
خَيۡرٞ
مِّنۡ
هَٰذَا
ٱلَّذِي
هُوَ
مَهِينٞ
وَلَا
يَكَادُ
يُبِينُ
٥٢
"Kõ kuma bã nĩ ne mafĩfĩci ba daga wannan wanda yake shĩ wulakantacce ne kuma bã ya iya bayyanawar magana sai da ƙyar?
Lire la suite

Lisez le Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Fir`awn's Address to His People and how Allah punished Him

Allah tells us how Fir`awn stubbornly persisted in his rebellion and disbelief. He assembled his people and addressed them in a vainglorious fashion, boasting of his dominion over Egypt.

أَلَيْسَ لِى مُلْكُ مِصْرَ وَهَـذِهِ الاٌّنْهَـرُ تَجْرِ

…

Fir`awn's Address to His People and how Allah punished Him

Allah tells us how Fir`awn stubbornly persisted in his rebellion and disbelief. He assembled

…
Plus de Tafsirs

Lire dans le contexte

Chapitre 43, Page 493, Juz 25

46. Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun aika Mũsã, game da ãyõyin Mu, zuwa ga Fir'auna da mashãwartansa, sai ya ce: "Lalle nĩ, Manzo ne daga Ubangijin halittu." 47. To, a lõkacin da ya jẽ musu da ãyõyinMu, sai gã su sunã yi musu dãriya. 48. Kuma ba Mu nũna musu wata ãyã ba, fãce ita ce mafi girma daga 'yar'uwarta. Kuma Muka kãma su da azãba, tsammãninsu kõ sunã kõmõwa. 49. Kuma suka ce: "Yã kai mai sihiri! Ka rõƙa mana Ubangijinka da albarkacin abin da yi alkawari a wurinka, lalle mũ, haƙĩƙa, mãsu shiryuwa ne." 50. To, a lõkacin da duk Muka kuranye musu azãba, sai gã su sunã warware alkawarinsu. 51. Kuma Fir'auna ya yi kira a cikin mutãnensa, ya ce: "Ya mutãnẽna! Ashe mulkin Masar bã a gare ni yake ba, kuma waɗannan kõguna sunã gudãna daga ƙarƙashĩna? Ashe, ba ku gani ba?" 52. "Kõ kuma bã nĩ ne mafĩfĩci ba daga wannan wanda yake shĩ wulakantacce ne kuma bã ya iya bayyanawar magana sai da ƙyar? 53. "To, don me, ba a jẽfa mundãye na zĩnãriya a kansaba, kõ kuma malã'iku su taho tãre da shi haɗe?" 54. Sai ya sassabce hankalin mutãnensa, sabõda haka suka bĩ shi. Lalle sũ, sun kasance waɗansu irin mutãne ne fãsiƙai. 55. Sabõda haka a lõkacin da suka husãtar da Mu, Muka yi musu azãbar rãmuwa sai Muka nutsar da su gabã ɗaya. 56. Sai Muka sanya su magabãta kuma abin misãli ga mutãnen ƙarshe.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Notes et réflexions

Vous n'avez aucune note ni réflexion sur ce verset.

Notes placeholders

Restez connecté(e) avec le Coran ❤️

De courts rappels significatifs pour se recentrer, méditer et rester connecté(e) au Coran.

Lire, Écouter, Rechercher et Méditer sur le Coran

Quran.com est une plateforme fiable utilisée par des millions de personnes dans le monde pour lire, rechercher, écouter et méditer sur le Coran en plusieurs langues. Elle propose des traductions, des tafsirs, des récitations, des traductions mot à mot et des outils pour une étude plus approfondie, rendant le Coran accessible à tous.

En tant que Sadaqah Jariyah, Quran.com se consacre à aider les gens à se connecter profondément au Coran. Soutenu par Quran.Foundation , une organisation à but non lucratif 501(c)(3), Quran.com continue de se développer en tant que ressource gratuite et précieuse pour tous, Alhamdulillah.

Naviguer
Accueil
Quran Radio
Récitateurs
À propos de nous
Développeurs
Mises à jour du produit
Avis
Aider
Faire un don
Nos projets
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Projets à but non lucratif détenus, gérés ou sponsorisés par Quran.Foundation
Liens populaires
Douas du Coran
Verset du Coran du jour
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
Plan du site (sitemap)ConfidentialitéTermes et conditions
© 2026 Quran.com. Tous droits réservés
Contribuer