Ingia
Ingia
Ingia
Chagua Lugha
026

Ash-Shuaraa 26:64 وازلفنا ثم الاخرين ٦٤

26:64
وَأَزۡلَفۡنَا
ثَمَّ
ٱلۡأٓخَرِينَ
٦٤
Kuma Muka kusantar da waɗansu mutãne a can.
Endelea Kusoma

Soma Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Fir`awn's Pursuit and Expulsion of the Children of Israel, and how He and His People were drowned

More than one scholar of Tafsir said that Fir`awn set out with a huge group, a group containing the leaders and entire government of Egypt at that time, i.e., the decision-makers and influential figures

…

Fir`awn's Pursuit and Expulsion of the Children of Israel, and how He and His People were drowned

More than one scholar of Tafsir said that Fir`awn se

…
Zaidi Tafsir

Soma Maudhui Yanayohusiana

Sura 26, Ukurasa 370, Juzuu 19

52. Kuma Muka aika zuwa ga Mũsã cẽwa ka yi tafiyar dare da bãyiNa, lalle ne kũ waɗanda ake biyã ne. 53. Sai Fir'auna ya aika mãsu gayya a cikin birãne. 54. "Lalle ne, waɗannan, haƙĩƙa, ƙungiya ce kaɗan." 55. "Kuma lalle ne sũ, a gare Mu, Mãsu fusãtarwa ne." 56. "Kuma lalle ne mũ haƙĩƙa gabã ɗaya mãsu sauna ne." 57. Sai Muka fitar da su daga gonaki da marẽmari. 58. Da taskõki da mazauni mai kyau. 59. Kamar haka! Kuma Muka gãdar da su ga Banĩ Isrãĩla. 60. Sai suka bĩ su sunã mãsu fita a lõkacin hũdõwar rãnã. 61. Sa'an nan a lõkacin da jama'a biyu suka ga jũna, sai abõkan Mũsã suka ce: "Lalle ne mũ haƙĩ ƙa, waɗanda ake riska ne." 62. Ya ce: "Kayya! Lalle ne Ubangijina Yanã tare da ni, zai shiryar da ni." 63. Sai Muka yi wahayi zuwa ga Mũsã cẽwa "Ka dõki tẽku da sandarka." Sai tẽku ta tsãge, kõwane tsãgi ya kasance kamar falalen dũtse mai girma. 64. Kuma Muka kusantar da waɗansu mutãne a can. 65. Kuma Muka tsĩrar da Mũsã da waɗanda suke tãre da shi gabã ɗaya. 66. Sa'an nan kuma Muka nutsar da waɗansu mutãnen. 67. Lalle ne a cikin wannan akwai ãyã, kuma mafi yawansu ba su kasance mãsu ĩmãni ba. 68. Kuma lalle ne Ubangijinka, kaƙĩƙa, Shĩ ne Mabũwayi, Mai jin ƙai.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Maelezo na Tafakari

Hakuna tafakari zilizokaguliwa kwa aya hii

Notes placeholders

Endelea Kuungana na Qur'ani ❤️

Vikumbusho vifupi vyenye maana vinavyoweka upya maisha yako, kukusaidia kutafakari na kuendelea kushikamana na Qur'ani.

Soma, Sikiliza, Tafuta, na Tafakari Qur'ani

Quran.com ni jukwaa linaloaminika na linalotumiwa na mamilioni duniani kote kusoma, kutafuta, kusikiliza na kutafakari kuhusu Qur'ani katika lugha tofauti. Inatoa huduma za tarjuma, tafsiri, vikariri, tarjuma ya neno kwa neno, na zana za ufahamu wa kina, kuifanya Qur'ani ipatikane na kila mtu.

Kama mbinu ya Sadaqah Jariyah, Quran.com imejitolea kusaidia watu kuunganishwa kwa kina na Qur'ani. Ikiungwa mkono na Quran.Foundation , shirika lisilo la faida la 501(c)(3), Quran.com inaendelea kukua kama rasilimali ya bila malipo na yenye thamani kwa wote, Alhamdulillah.

Chunguza
Nyumbani
Redio ya Qur'ani
Wasomaji
Kutuhusu
Watengenezaji
Sasisho za Bidhaa
Maoni
Msaada
Changia
Miradi Yetu
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Miradi isiyo ya faida inayomilikiwa, kusimamiwa, au kufadhiliwa na Quran.Foundation
Viungo Maarufu
Dua kutoka Quran
Aya ya Quran ya Siku
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
Ramani ya tovutiFaraghaSheria na Masharti
© 2026 Quran.com. Haki Zote Zimehifadhiwa
Changia