Ingia
Ingia
Ingia
Chagua Lugha
026

Ash-Shuaraa 26:47 قالوا امنا برب العالمين ٤٧

26:47
قَالُوٓاْ
ءَامَنَّا
بِرَبِّ
ٱلۡعَٰلَمِينَ
٤٧
Suka ce: "Mun yi ĩmãni da Ubangijin halitta."
Endelea Kusoma

Soma Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Between Musa, peace be upon him, and the Sorcerers Allah describes the actual encounter between Musa, peace be upon him,and the Egyptians in Surat Al-A` raf, Surah Ta Ha, and in this Surah

The Egyptians wanted to extinguish the Light of Allah with their words, but Allah insisted that His Light should

…

Between Musa, peace be upon him, and the Sorcerers Allah describes the actual encounter between Musa, peace be upon him,and the Egyptians in Surat Al-

…
Zaidi Tafsir

Soma Maudhui Yanayohusiana

Sura 26, Ukurasa 369, Juzuu 19

34. (Fir'auna) ya ce ga mashãwarta a gẽfensa, "Lalle ne, wannan haƙĩƙa, masihirci ne, mai ilmi! 35. "Yanã son ya fitar da ku daga ƙasarku game da sihirinSa. To mẽne ne kuke shãwartãwa?" 36. Suka ce: "Ka jinkirtar da shi, shĩ da ɗan'uwansa, kuma ka aika mãsu gayya a cikin birãne." 37. "Zã su zõ maka da dukkan mai yawan sihiri masani." 38. Sai aka tãra masihirta dõmin ajalin yini sananne. 39. Kuma aka ce wa mutãne "Kõ kũ mãsu tãruwã ne? 40. "Tsammãninmu mu bi masihirta, idan sun kasance sũ ne marinjãya." 41. To, a lõkacin da masihirta suka jẽ suka ce wa Fir'auna,"Shin, lalle ne, haƙĩƙa munã da ijãra idan mun kasance mũ ne marinjãya?" 42. Ya ce: "Na'am! Kuma lalle ne, kũ ne a lõkacin haƙĩƙa muƙarrabai." 43. Mũsã ya ce musu, "Ku jẽfa abin da kuke mãsu jẽfãwa." 44. Sai suka jẽfa igiyõyinsu, da sandunansu, kuma suka ce: "Da ƙarfin Fir'auna lalle ne mũ, haƙĩƙa, mũ ne marinjãya." 45. Sai Mũsa ya jẽfa sandarsa, sai ga ta tanã harhaɗe abin da suke yi na ƙarya. 46. Sai aka jẽfar da masihirta sunã mãsu sujada. 47. Suka ce: "Mun yi ĩmãni da Ubangijin halitta." 48. "Ubangijin Mũsa da Hãrũna." 49. Ya ce: "Ashe, kun yi ĩmãni sabõda shĩ, a gabãnin in yi muku izni? Lalle ne shi, haƙĩƙa babbanku ne wanda ya kõya muku sihirin, to, zã ku sani. Lalle ne haƙĩƙa, zan kakkãtse hannuwanku da kafãfunku a tarnaƙi, kuma haƙĩƙa, zan tsĩrẽ ku gabã ɗaya." 50. Suka ce: "Bãbu wata cũta! Lalle ne mũ mãsu jũyãwa ne zuwa ga Ubangijinmu." 51. "Lalle ne mu munã kwaɗayin Ubangijinmu, Ya gãfarta mana kurakuranmu dõmin mun kasance farkon mãsu ĩmãni."

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Maelezo na Tafakari

Hakuna tafakari zilizokaguliwa kwa aya hii

Notes placeholders

Endelea Kuungana na Qur'ani ❤️

Vikumbusho vifupi vyenye maana vinavyoweka upya maisha yako, kukusaidia kutafakari na kuendelea kushikamana na Qur'ani.

Soma, Sikiliza, Tafuta, na Tafakari Qur'ani

Quran.com ni jukwaa linaloaminika na linalotumiwa na mamilioni duniani kote kusoma, kutafuta, kusikiliza na kutafakari kuhusu Qur'ani katika lugha tofauti. Inatoa huduma za tarjuma, tafsiri, vikariri, tarjuma ya neno kwa neno, na zana za ufahamu wa kina, kuifanya Qur'ani ipatikane na kila mtu.

Kama mbinu ya Sadaqah Jariyah, Quran.com imejitolea kusaidia watu kuunganishwa kwa kina na Qur'ani. Ikiungwa mkono na Quran.Foundation , shirika lisilo la faida la 501(c)(3), Quran.com inaendelea kukua kama rasilimali ya bila malipo na yenye thamani kwa wote, Alhamdulillah.

Chunguza
Nyumbani
Redio ya Qur'ani
Wasomaji
Kutuhusu
Watengenezaji
Sasisho za Bidhaa
Maoni
Msaada
Changia
Miradi Yetu
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Miradi isiyo ya faida inayomilikiwa, kusimamiwa, au kufadhiliwa na Quran.Foundation
Viungo Maarufu
Dua kutoka Quran
Aya ya Quran ya Siku
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
Ramani ya tovutiFaraghaSheria na Masharti
© 2026 Quran.com. Haki Zote Zimehifadhiwa
Changia