登入
登入
登入
选择语言
026

Ash-Shu'ara 26:24 قال رب السماوات والارض وما بينهما ان كنتم موقنين ٢٤

26:24
قَالَ
رَبُّ
ٱلسَّمَٰوَٰتِ
وَٱلۡأَرۡضِ
وَمَا
بَيۡنَهُمَآۖ
إِن
كُنتُم
مُّوقِنِينَ
٢٤
Ya ce: "Ubangijin sammai da ƙasa da abin da yake a tsakãninsu, idan kun kasance mãsu ƙarfin ĩmãni."
继续阅读

阅读《古兰经注》

Ibn Kathir (Abridged)

Allah tells us about the disbelief, rebellion, oppression and denial of Fir`awn, as He says:

وَمَا رَبُّ الْعَـلَمِينَ

((Fir`awn said:) "And what is the Lord of the `Alamin") This is because he used to say to his people:

مَا عَلِمْتُ لَكُمْ مِّنْ إِلَـهٍ غَيْرِى

(I know not that you have a god other tha

…

Allah tells us about the disbelief, rebellion, oppression and denial of Fir`awn, as He says:

وَمَا رَبُّ الْعَـلَمِينَ

((Fir`awn said:) "And what is the

…
更多经注

结合上下文阅读

章 26, 页 368, Juz 19

10. Kuma a lõkacin da Ubangijinka Ya kirãyi Mũsã, "Ka je wa mutãnen nan azzãlumai. 11. "Mutãnen Fir'auna bã zã su yi taƙawa ba?" 12. Ya ce: "Ya Ubangijĩna, nĩ inã tsõron su ƙaryata ni. 13. "Kuma ƙirjĩna ya yi ƙunci kuma harshẽna bã zai saku ba sabõda haka ka aika zuwa ga Harũna. 14. "Kuma sunã da wani laifi a kaina, sabõda haka inã tsõron kada su kashe ni." 15. Ya ce: "Kayya! Ku tafi, kũ biyu, da ÃyõyinMu. Lalle ne, Munã tãre da ku Munã Mãsu saurãre." 16. "Sai ku je wa Fir'auna, sa'an nan ku ce, Lalle ne, mu, Manzannin Ubangijin halitta ne." 17. "Ka saki Banĩ Isrã'ila tãre da mu." 18. Ya ce: "Shin, ba mu yi rẽnonka ba a cikinmu kanã jãrĩri, kuma ka zauna a cikinmu shẽkarudaga lõkacin rãyuwarka?" 19. "Kuma ka aikata aikinka wanda ka aikata alhãli kai kanã daga butulai?" 20. Ya ce: "Na aikata shi a lõkacin inã daga mãsu jãhilcin hushi." 21. "Sabõda haka na gudu daga gãre ku a lõkacin da na ji tsõronku, sai Ubangijĩna Ya bã ni hukunci, kuma Ya sanya ni daga Manzanni." 22. "Kuma waccan ni'ima ce, kanã gõrint a kaina, dõmin kã bautar da Banĩ Isrã'ĩla." 23. Fir'auna ya ce: "Kuma mene ne Ubangijin halittu?" 24. Ya ce: "Ubangijin sammai da ƙasa da abin da yake a tsakãninsu, idan kun kasance mãsu ƙarfin ĩmãni." 25. Ya ce wa waɗanda suke a gẽfensa, "Bã za ku saurãra ba?" 26. Ya ce: "Ubangijinku, kuma Ubangijin ubanninku na farko." 27. Ya ce: "Lalle ne Manzonku, wanda aka aiko zuwa gare ku, haƙi ƙa, mahaukaci ne." 28. Ya ce: "Ubangijin mafitar rãnã da maɓũyarta da abin dayake a tsakaninsu, idan kun kasance kunã hankalta." 29. Ya ce: "Lalle ne idan ka riƙi wani abin bautãwa wanĩna haƙĩƙa, inã sanyã ka daga ɗaurarru." 30. Ya ce: "Ashe, kuma kõ dã nã zõ maka da wani, abu mai bayyanãwa?" 31. Ya ce: "To, ka zõ da shi idan ka kasance daga, mãsu gaskiya." 32. Sai ya jẽfa sandarsa, sai ga ta kumurci bayyananne. 33. Kuma ya fizge hannunsa, sai ga shi fari ga mãsu kallo.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

笔记与反思

你对这节经文没有任何笔记或感想。

Notes placeholders

与《古兰经》保持联系❤️

简短而有意义的提醒,帮助你重新调整、反思并与《古兰经》保持联系。

阅读、聆听、探索并思考《古兰经》

Quran.com 是一个值得信赖的平台,全球数百万人使用它来阅读、搜索、聆听和思考多种语言的《古兰经》。它提供翻译、注释、诵读、逐字翻译以及深入研究的工具,让每个人都能接触到《古兰经》。

作为一家名为“施舍之家”(Sadaqah Jariyah)的机构,Quran.com 致力于帮助人们与《古兰经》建立更深层次的联系。在 501(c)(3) 非营利组织 Quran.Foundation 的支持下,Quran.com 不断发展壮大,成为所有人的免费宝贵资源。Alhamdulillah(真主安拉)

导航
首页
在线听古兰经
朗诵者
关于我们
开发者
产品更新
反馈问题
帮助
捐
我们的项目
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Quran.Foundation 拥有、管理或赞助的非营利项目
热门链接
古兰经中的祈祷词
每日古兰经经文
Ayatul Kursi
Surah Yaseen
Surah Al Mulk
Surah Ar-Rahman
Surah Al Waqi'ah
Surah Al Kahf
Surah Al Muzzammil
网站地图隐私条款和条件
© 2026年 Quran.com. 版权所有
贡献