Se connecter
Se connecter
Se connecter
Sélectionner la langue
026

Ach-Chu'ara' 26:194 على قلبك لتكون من المنذرين ١٩٤

26:194
عَلَىٰ
قَلۡبِكَ
لِتَكُونَ
مِنَ
ٱلۡمُنذِرِينَ
١٩٤
A kan zũciyarka, dõmin ka kasance daga mãsu gargaɗi.
Lire la suite

Lisez le Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Qur'an was revealed by Allah

Here Allah tells us about the Book which He revealed to His servant and Messenger Muhammad ﷺ.

وَأَنَّهُ

(And truly, this) refers to the Qur'an, which at the beginning of the Surah was described as

وَمَا يَأْتِيهِم مِّن ذِكْرٍ مِّنَ الرَّحْمَـنِ مُحْدَثٍ

(and never comes t

…

The Qur'an was revealed by Allah

Here Allah tells us about the Book which He revealed to His servant and Messenger Muhammad ﷺ.

وَأَنَّهُ

(And truly, this

…
Plus de Tafsirs

Lire dans le contexte

Chapitre 26, Page 375, Juz 19

192. Kuma lalle shi (Alƙur'ãni), haƙĩƙa, saukarwar Ubangijinhalittu ne. 193. Rũhi amintacce ne ya sauka da shi. 194. A kan zũciyarka, dõmin ka kasance daga mãsu gargaɗi. 195. Da harshe na Larabci mai bayãni. 196. Kuma lalle shin, haƙĩƙa, yanã a cikin litattafan (Manzannin) farko. 197. Ashe, bai kasance ãyã ba a gare su, ya zama Mãlaman Banĩ Isrã'ĩla sun san shi? 198. Kuma dã mun saukar da shi a kan sãshen Ajamãwa, 199. Ya karanta shi a kansu, ba su kasance sabõda shi mãsu ĩmãni ba. 200. Kamar wancan ne! Muka shigar da shi a cikin zukãtan mãsu laifi. 201. Bã zã su yi ĩmãni da shĩ ba sai sun ga azãbar nan mai raɗadi. 202. Sai ta taho musu kwatsam, alhãli kuwa sũ, ba su sansance ba. 203. Sai su ce: "Shin, mu waɗanda ake yi wa jinkiri ne?" 204. Ashe, to, da azãbarMu suke nẽman gaggãwa? 205. Ashe, to, kã gani, idan Muka jĩshe su daɗi a shẽkaru, 206. Sa'an nan abin da suka kasance anã yi musu wa'adi (da shi) ya jẽ musu, 207. Abin da suka kasance anã jĩshe su dãɗin bã zai tunkuɗe azãba ba daga gare su.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Notes et réflexions

Vous n'avez aucune note ni réflexion sur ce verset.

Notes placeholders

Restez connecté(e) avec le Coran ❤️

De courts rappels significatifs pour se recentrer, méditer et rester connecté(e) au Coran.

Lire, Écouter, Rechercher et Méditer sur le Coran

Quran.com est une plateforme fiable utilisée par des millions de personnes dans le monde pour lire, rechercher, écouter et méditer sur le Coran en plusieurs langues. Elle propose des traductions, des tafsirs, des récitations, des traductions mot à mot et des outils pour une étude plus approfondie, rendant le Coran accessible à tous.

En tant que Sadaqah Jariyah, Quran.com se consacre à aider les gens à se connecter profondément au Coran. Soutenu par Quran.Foundation , une organisation à but non lucratif 501(c)(3), Quran.com continue de se développer en tant que ressource gratuite et précieuse pour tous, Alhamdulillah.

Naviguer
Accueil
Quran Radio
Récitateurs
À propos de nous
Développeurs
Mises à jour du produit
Avis
Aider
Faire un don
Nos projets
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Projets à but non lucratif détenus, gérés ou sponsorisés par Quran.Foundation
Liens populaires
Douas du Coran
Verset du Coran du jour
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
Plan du site (sitemap)ConfidentialitéTermes et conditions
© 2026 Quran.com. Tous droits réservés
Contribuer