وارد شوید
وارد شوید
وارد شوید
انتخاب زبان

Ash-Shu'ara 26:147 في جنات وعيون ١٤٧

صفحه ۳۷۳ · جزء ۱۹

فِي
جَنَّٰتٖ
وَعُيُونٖ
١٤٧
"A cikin gõnaki da marẽmari."
reading-goal:continue-reading

بخوانید q-and-a.tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

A Reminder to Them of their Circumstances and the Blessings

They enjoyed Salih preached to them, warning them that the punishment of Allah could overtake them and reminding them of the blessings that Allah had bestowed upon them, by giving them ample provision and making them safe from all kinds of d

…

A Reminder to Them of their Circumstances and the Blessings

They enjoyed Salih preached to them, warning them that the punishment of Allah could overta

…
چشم انداز tafsirs

بخوانید related-content

۱۴۱. Samũdãwa sun ƙaryata Manzanni. ۱۴۲. A lõkacin da ɗan'uwansu Sãlihu ya ce: "Shin, bã zã ku bi Allah da taƙawa ba?" ۱۴۳. "Lalle ne nĩ zuwã gare ku, Manzo ne, amintacce." ۱۴۴. "Sabõda haka ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗã'ã. ۱۴۵. "Kuma bã ni tambayar ku wata ijãra a kansa. Ijãrãta ba ta zama ba fãce da a Ubangijin halittu." ۱۴۶. "Shin, anã barin ku a cikin abin da yake a nan, kunã amintattu?" ۱۴۷. "A cikin gõnaki da marẽmari." ۱۴۸. "Da shuke-shuke da dabĩ nai, 'ya'yan itãcensu hirtsi mãsu narkẽwa a ciki?" ۱۴۹. "Kuma kunã sassaƙa gidãje daga duwãtsu, kunã mãsu alfãhari?" ۱۵۰. "Sabõda haka ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗã'ã." ۱۵۱. "Kada ku yi ɗã'ã ga umurnin maɓarnata." ۱۵۲. "Waɗanda suke yin ɓarna a cikin ƙasa, kuma bã su kyautatãwa." ۱۵۳. Suka ce: "Kai daga mãsu sihiri kurum kake." ۱۵۴. "Bã kõwa kake ba, fãce mutum kamarmu. To, kã zo da wata ãyã idan kã kasance daga mãsu gaskiya." ۱۵۵. Ya ce: "Wannan rãkuma ce tanã da shan yini, kuma kunã da shan yini sasanne." ۱۵۶. "Kada ku shãfe ta da cũta har azãbar yini mai girmã ta shãfe ku." ۱۵۷. Sai suka sõke ta sa'an nan suka wãyi gari sunã mãsu nadãma. ۱۵۸. Sabõda haka azãba ta kãma su. Lalle ne a cikin wannan akwai ãyã, kuma mafi yawansu, ba su kasance mãsu ĩmãni ba. ۱۵۹. Lalle ne Ubangijinka, haƙĩ ƙa, Shĩ ne Mabuwayi, Mai jin ƙai.

- Abubakar Mahmood Jummi

reading-goal:continue-reading

یادداشت‌ها و بازتاب ها

reflection-not-available

Notes placeholders

با قرآن در ارتباط باشید❤️

یادآوری‌های کوتاه و معنادار برای شروع مجدد، تأمل و ارتباط با قرآن.

قرآن بخوانید، گوش دهید، جستجو کنید و در قرآن فکر کنید

Quran.com یک پلتفرم قابل اعتماد است که میلیون‌ها نفر در سراسر جهان برای خواندن، جستجو، گوش دادن و تأمل در مورد قرآن به زبان‌های مختلف از آن استفاده می‌کنند. این پلتفرم ترجمه، تفسیر، تلاوت، ترجمه کلمه به کلمه و ابزارهایی برای مطالعه عمیق‌تر ارائه می‌دهد و قرآن را برای همه قابل دسترسی می‌کند.

به عنوان یک صدقه جاریه، Quran.com به کمک به مردم برای ارتباط عمیق با قرآن اختصاص دارد. Quran.com با حمایت Quran.Foundation ، یک سازمان غیرانتفاعی 501(c)(3)، به عنوان یک منبع رایگان و ارزشمند برای همه، به لطف خدا، به رشد خود ادامه می‌دهد.

پیمایش کنید
صفحه اصلی
رادیو قرآن
قاریان
درباره ما
توسعه دهندگان
به روز رسانی محصول
بازخورد
کمک
اهدا کنید
پروژه های ما
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
پروژه های غیرانتفاعی تحت مالکیت، مدیریت یا حمایت شده توسط Quran.Foundation
لینک های محبوب
دعاهایی از قرآن
آیه روز قرآن
Ayatul Kursi
Surah Yaseen
Surah Al Mulk
Surah Ar-Rahman
Surah Al Waqi'ah
Surah Al Kahf
Surah Al Muzzammil
نقشه سایتحریم خصوصیشرایط و ضوابط
© ۲۰۲۶ Quran.com. تمامی حقوق محفوظ است
مشارکت