Войти
Войти
Войти
Выберите язык
053

An-Najm 53:58 ليس لها من دون الله كاشفة ٥٨

53:58
لَيۡسَ
لَهَا
مِن
دُونِ
ٱللَّهِ
كَاشِفَةٌ
٥٨
Bãbu wani rai, banda Allah, mai iya bãyani gare ta.
Продолжить чтение

Прочитайте тафсир.

Russian Tafseer Al Saddi

Близок срок наступления Судного дня, и уже проявляются его предзнаменования. Когда же он наступит, никто не спасет неверующих от обещанного наказания. Затем Всевышний пригрозил неверующим, которые отрицают миссию Мухаммада, да благословит его Аллах и приветствует, и принесенный им Священный Коран:
Близок срок наступления Судного дня, и уже проявляются его предзнаменования. Когда же он наступит, никто не спасет неверующих от обещанного наказания.…
Больше тафсиров

Читать в контексте

Глава 53, Страница 528, Джуз 27

33. Shin, ka ga wannan da ya jũya baya? 34. Ya yi kyauta kaɗan, kuma ya yi rowa? 35. Shin, akwai ilmin gaibi a wurinsa, Sabõda haka yanã ganin gaibin? 36. Ko kuwa ba a ba shi lãbãri ba ga abin da yake a cikin Littafan Mũsã? 37. Da Ibrãhĩm wanda ya cika alkawari? 38. Cẽwa wani rai mai kãyan laifi bã ya ɗaukar kãyan laifin wani. 39. Kuma mutum bã shi da kõme fãce abin da ya aikata. 40. Kuma lalle, aikinsa zã a gan shi. 41. Sa'an nan a sãka masa da sakamako wanda yake mafi cikar ma'auni? 42. Kuma lalle, makõmar zuwa Ubangijinka kawai take? 43. Kuma lalle, Shĩ, Shĩ ne Ya sanya dariya, kuma Ya sanya kũka. 44. Kuma lalle, Shĩ, Shĩ ne Ya kashe, kuma Ya rãyar. 45. Kuma lalle Shĩ ne Ya yi halitta nau'i-nau'i, namiji da mace. 46. Daga wani ɗigon ruwa guda a lõkacin da ake jẽfa shi a cikin mahaifa. 47. Kuma a kansa ne ƙãga halitta ta biyu take. 48. Kuma lalle, Shĩ, Shĩ ne Ya azurta, kuma Ya wadãtar. 49. Kuma lalle, Shĩ, Shi ne Ubangijin Shi'ira. 50. Kuma lalle, Shĩ, Shĩ ne Ya halaka Ãdãwa na farko. 51. Da Samũdãwa, sa'an nan bai rage su ba. 52. Da mutãnen Nũhu a gabãnin haka, lalle sũ sun kasance mafi zãlunci kuma mafi girman kai. 53. Da waɗanda aka birkice ƙasarsu, Ya kãyar da su. 54. Sa'an nan abin da ya rufe su, ya rufe su. 55. To, da wace daga ni'imõmin Ubangijinka kake yin shakka? 56. wannan (Muhammadu) mai gargaɗi ne kamar irin mãsu gargaɗi na farko. 57. Makusanciya fa, tã yi kusa. 58. Bãbu wani rai, banda Allah, mai iya bãyani gare ta. 59. Shin, kuma daga wannan lãbãri kuke mãmãki? 60. Kuma kunã yin dãriya, kuma bã ku yin kũka? 61. Alhãli kunã mãsu wãsã? 62. To, ku yi tawãli'u ga Allah, kuma ku bauta (masa).

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Заметки и размышления

У вас нет никаких заметок или размышлений по этому стиху.

Notes placeholders

Оставайтесь на связи с Кораном ❤️

Короткие, но содержательные напоминания, чтобы перезагрузиться, поразмышлять и оставаться на связи с Кораном.

Читайте, слушайте, ищите и размышляйте над Кораном

Quran.com — это надёжная платформа, используемая миллионами людей по всему миру для чтения, поиска, прослушивания и размышления над Кораном на разных языках. Она предоставляет переводы, тафсир, декламацию, пословный перевод и инструменты для более глубокого изучения, делая Коран доступным каждому.

Quran.com, как садака джария, стремится помочь людям глубже проникнуть в Коран. При поддержке Quran.Foundation , некоммерческой организации, имеющей статус 501(c)(3), Quran.com продолжает развиваться как бесплатный и ценный ресурс для всех. Альхамдулиллях.

Навигация
Дом
Коран Радио
Чтецы
О нас
Разработчики
Обновления продуктов
Обратная связь
Помощь
Пожертвовать
Наши проекты
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Некоммерческие проекты, принадлежащие, управляемые или спонсируемые Quran.Foundation
Популярные ссылки
Молитвы из Корана
Аят дня из Корана
Ayatul Kursi
Surah Yaseen
Surah Al Mulk
Surah Ar-Rahman
Surah Al Waqi'ah
Surah Al Kahf
Surah Al Muzzammil
Карта сайтаКонфиденциальностьУсловия и положения
© 2026 Quran.com. Все права защищены
Способствовать