Ingia
Ingia
Ingia
Chagua Lugha
056

Al-Waqiah 56:63 افرايتم ما تحرثون ٦٣

56:63
أَفَرَءَيۡتُم
مَّا
تَحۡرُثُونَ
٦٣
Shin, kuma kun ga abin da kũke nõmãwa?
Endelea Kusoma

Soma Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Allah's Oneness demonstrated by causing the Plants to grow, sending down the Rain

Allah the Exalted said,

أَفَرَءَيْتُم مَّا تَحْرُثُونَ

(Do you not see what you sow.) in reference to tilling the earth and planting seeds inside it,

أَءَنتُمْ تَزْرَعُونَهُ

(Is it you that make it grow,) `do you cause thes

…

Allah's Oneness demonstrated by causing the Plants to grow, sending down the Rain

Allah the Exalted said,

أَفَرَءَيْتُم مَّا تَحْرُثُونَ

(Do you not see

…
Zaidi Tafsir

Soma Maudhui Yanayohusiana

Sura 56, Ukurasa 536, Juzuu 27

57. Mũ ne Muka halitta ku, to, don me bã zã ku gaskata ba? 58. Shin kuma kun ga abin da kuke fitarwa na maniyyi? 59. Shin kũ ne kuke halitta shi, kõ kuwa mũ ne Mãsu halittãwa? 60. Mũ ne Muka ƙaddara mutuwa a tsakãninku, kuma ba Mu zama Mãsu gajiyãwa ba, 61. A kan Mu musanya waɗansu (mutãne) kamarku, kuma Mu mayar da ku a cikin wata halitta da ba ku sani ba. 62. Kuma lalle, ne haƙĩƙa, kun san halittar farko, to, don me ba zã ku yi tunãni ba? 63. Shin, kuma kun ga abin da kũke nõmãwa? 64. Shin, kũ ne ke tsirar da shi kõ kuwa Mũ ne Mãsu tsirarwa? 65. Dã Munã so lalle, da Mun sanya shi bũsasshiyar ciyãwa, sai ku yini kunã mãmãkin bãƙin ciki. 66. (Kunã cẽwa) "Lalle haƙĩƙa an azã mana tãra!" 67. "Ã'a, mun dai zama waɗanda aka hanã wa!" 68. Shin, kuma kun ga ruwa wannan da kuke sha? 69. Shin, kũ ne kuke saukar da shi daga girgije, kõ kuwa Mũne Mãsu saukarwa? 70. Dã Mun so, dã Mun mayar da shi ruwan zartsi. To don me bã ku gõdẽwa? 71. Shin, kuma kun ga wutã wannan da kuke ƙyastãwa? 72. Shin, kũ ne kuke ƙagã halittar itãciyarta, kõ kuwa Mũ ne Mãsu ƙãgãwa? 73. Mũ ne Muka sanya ta wata abar wa'azi da jin dãɗi ga matafiya a cikin jẽji. 74. Sai ka tsarkake sũnan Ubangijinka Mai girma.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Maelezo na Tafakari

Hakuna tafakari zilizokaguliwa kwa aya hii

Notes placeholders

Endelea Kuungana na Qur'ani ❤️

Vikumbusho vifupi vyenye maana vinavyoweka upya maisha yako, kukusaidia kutafakari na kuendelea kushikamana na Qur'ani.

Soma, Sikiliza, Tafuta, na Tafakari Qur'ani

Quran.com ni jukwaa linaloaminika na linalotumiwa na mamilioni duniani kote kusoma, kutafuta, kusikiliza na kutafakari kuhusu Qur'ani katika lugha tofauti. Inatoa huduma za tarjuma, tafsiri, vikariri, tarjuma ya neno kwa neno, na zana za ufahamu wa kina, kuifanya Qur'ani ipatikane na kila mtu.

Kama mbinu ya Sadaqah Jariyah, Quran.com imejitolea kusaidia watu kuunganishwa kwa kina na Qur'ani. Ikiungwa mkono na Quran.Foundation , shirika lisilo la faida la 501(c)(3), Quran.com inaendelea kukua kama rasilimali ya bila malipo na yenye thamani kwa wote, Alhamdulillah.

Chunguza
Nyumbani
Redio ya Qur'ani
Wasomaji
Kutuhusu
Watengenezaji
Sasisho za Bidhaa
Maoni
Msaada
Changia
Miradi Yetu
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Miradi isiyo ya faida inayomilikiwa, kusimamiwa, au kufadhiliwa na Quran.Foundation
Viungo Maarufu
Dua kutoka Quran
Aya ya Quran ya Siku
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
Ramani ya tovutiFaraghaSheria na Masharti
© 2026 Quran.com. Haki Zote Zimehifadhiwa
Changia