Ingia
Ingia
Ingia
Chagua Lugha
056

Al-Waqiah 56:2 ليس لوقعتها كاذبة ٢

56:2
لَيۡسَ
لِوَقۡعَتِهَا
كَاذِبَةٌ
٢
Bãbu wani (rai) mai ƙaryatãwa ga aukuwarta.
Endelea Kusoma

Soma Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Which was revealed in Makkah

The Virtues of Surat Al-Waqi`ah

Abu Ishaq reported from `Ikrimah from Ibn `Abbas that Abu Bakr said, "O Allah's Messenger! You are becoming gray" The Messenger ﷺ replied,

«شَيَّبَتْنِي هُودٌ وَالْوَاقِعَةُ وَالْمُرْسَلَاتُ وَعَمَّ يَتَسَاءَلُونَ وَإِذَا الشَّمْسُ كُوِّرَت»

(

…

Which was revealed in Makkah

The Virtues of Surat Al-Waqi`ah

Abu Ishaq reported from `Ikrimah from Ibn `Abbas that Abu Bakr said, "O Allah's Messenger!

…
Zaidi Tafsir

Soma Maudhui Yanayohusiana

Sura 56, Ukurasa 534, Juzuu 27

1. Idan mai aukuwa ta auku. 2. Bãbu wani (rai) mai ƙaryatãwa ga aukuwarta. 3. (Ita) mai ƙasƙantãwa ce, mai ɗaukakãwa. 4. Idan aka girgiza ƙasã girgizwa. 5. Kuma aka niƙe duwãtsu, niƙẽwa. 6. Sai suka kasance ƙũra da ake wãtsarwa. 7. Kuma kun kasance nau'i uku. 8. Watau mazõwa dãma. Mẽne ne mazõwa dãma? 9. Da mazõwa hagu. Mẽne ne mazõwa hagu? 10. Da waɗanda suka tsẽre. Sũ wɗanda suka tsẽren nan, 11. Waɗancan, sũ ne waɗanda aka kusantar. 12. A ckin Aljannar ni'ima. 13. Jama'a ne daga mutãnen farko. 14. Da kaɗan daga mutãnen ƙarshe. 15. (Sunã) a kan wasu gadãje sãƙaƙƙuu. 16. Sunã gincire a kansu, sunã mãsu kallon jũna. 17. Wasu yara samãri na dindindin gẽwaya a kansu. 18. Da wasu kõfuna da shantula da hinjãlai daga (giya) mai ɓuɓɓuga. 19. Bã a sanya musu cĩwon jirĩ sabõda ita, kuma bã su buguwa. 20. Da wasu 'ya'yan itãcen marmari daga irin waɗanda suke zãɓe. 21. Da nãman tsuntsãye daga wanda suke ganin sha'awa. 22. Da wasu mãtã mãsu fararen idanu da girmansu. 23. Kamar misãlan lu'ulu'u wanda aka ɓõye. 24. A kan sakamakon, dõmin abin da suka kasance sunã aikatãwa. 25. Bã su jin wata yãsassar magana a cikinta, kuma bã su jin sun yi laifi. 26. Sai dai wata magana (mai dãɗi): Salãmun, Salãmun.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Maelezo na Tafakari

Hakuna tafakari zilizokaguliwa kwa aya hii

Notes placeholders

Endelea Kuungana na Qur'ani ❤️

Vikumbusho vifupi vyenye maana vinavyoweka upya maisha yako, kukusaidia kutafakari na kuendelea kushikamana na Qur'ani.

Soma, Sikiliza, Tafuta, na Tafakari Qur'ani

Quran.com ni jukwaa linaloaminika na linalotumiwa na mamilioni duniani kote kusoma, kutafuta, kusikiliza na kutafakari kuhusu Qur'ani katika lugha tofauti. Inatoa huduma za tarjuma, tafsiri, vikariri, tarjuma ya neno kwa neno, na zana za ufahamu wa kina, kuifanya Qur'ani ipatikane na kila mtu.

Kama mbinu ya Sadaqah Jariyah, Quran.com imejitolea kusaidia watu kuunganishwa kwa kina na Qur'ani. Ikiungwa mkono na Quran.Foundation , shirika lisilo la faida la 501(c)(3), Quran.com inaendelea kukua kama rasilimali ya bila malipo na yenye thamani kwa wote, Alhamdulillah.

Chunguza
Nyumbani
Redio ya Qur'ani
Wasomaji
Kutuhusu
Watengenezaji
Sasisho za Bidhaa
Maoni
Msaada
Changia
Miradi Yetu
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Miradi isiyo ya faida inayomilikiwa, kusimamiwa, au kufadhiliwa na Quran.Foundation
Viungo Maarufu
Dua kutoka Quran
Aya ya Quran ya Siku
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
Ramani ya tovutiFaraghaSheria na Masharti
© 2026 Quran.com. Haki Zote Zimehifadhiwa
Changia