登入
登入
登入
选择语言
054

Al-Qamar 54:50 وما امرنا الا واحدة كلمح بالبصر ٥٠

54:50
وَمَآ
أَمۡرُنَآ
إِلَّا
وَٰحِدَةٞ
كَلَمۡحِۭ
بِٱلۡبَصَرِ
٥٠
Kuma umurninMu bai zamo ba fãce da kalma ɗaya, kamar walƙãwar ido.
继续阅读

阅读《古兰经注》

Ibn Kathir (Abridged)

The Destination of the Criminals

Allah the Exalted states that the criminals are misguided away from the truth and engulfed in confusion, because of the doubts and uncertainty they are in. This description befits every disbeliever and innovator of all types and forms of sects. Allah the Exalted said,

…

The Destination of the Criminals

Allah the Exalted states that the criminals are misguided away from the truth and engulfed in confusion, because of th

…
更多经注

结合上下文阅读

章 54, 页 531, Juz 27

41. Kuma lalle, haƙĩƙa, gargaɗin ya jẽ wa mabiyan Fir'auna. 42. Sun ƙaryata game da ãyõyinMu, dukansu sai Muka kãma su, irin kãmun Mabuwãyi, Mai ĩkon yi. 43. Shin, kãfiranku ne mafi alhẽri daga waɗancan, ko kuwa kunã da wata barã'a a cikin littattafai? 44. Kõ zã su ce: "Mũ duka mãsu haɗa ƙarfi ne dõmin cin nasara?" 45. Zã a karya tãron, kuma su jũya bãya dõmin gudu. 46. Ã'a, Sã'a ita cẽ lõkacin wa'adinsu, kuma Sã'ar tã fi tsananin masĩfa, kuma ta fiɗãci. 47. Lalle ne, mãsu laifi sunã a cikin ɓata da hauka. 48. Rãnar da zã a jã su a cikin wuta a kan fuskõkinsu. "Ku ɗanɗani shãfar wutar Saƙar." 49. Lalle Mũ, kõwane irin abu Mun halitta shi a kan tsãri. 50. Kuma umurninMu bai zamo ba fãce da kalma ɗaya, kamar walƙãwar ido. 51. Kuma lalle ne haƙĩƙa, Mun halaka irin gayyarku. To, shin, akwai mai tunãni? 52. Kuma kõwane abu, da suka aikata shi, yanã a cikin littattafai. 53. Kuma dukkan ƙarami da babba, rubutacce ne. 54. Lalle mãsu taƙawa sunã a cikin gidãjen Aljanna da kõguna. 55. A cikin mazaunin gaskiya, wurin Mai ikon yi, Mai iya zartaswa.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

笔记与反思

你对这节经文没有任何笔记或感想。

Notes placeholders

与《古兰经》保持联系❤️

简短而有意义的提醒,帮助你重新调整、反思并与《古兰经》保持联系。

阅读、聆听、探索并思考《古兰经》

Quran.com 是一个值得信赖的平台,全球数百万人使用它来阅读、搜索、聆听和思考多种语言的《古兰经》。它提供翻译、注释、诵读、逐字翻译以及深入研究的工具,让每个人都能接触到《古兰经》。

作为一家名为“施舍之家”(Sadaqah Jariyah)的机构,Quran.com 致力于帮助人们与《古兰经》建立更深层次的联系。在 501(c)(3) 非营利组织 Quran.Foundation 的支持下,Quran.com 不断发展壮大,成为所有人的免费宝贵资源。Alhamdulillah(真主安拉)

导航
首页
在线听古兰经
朗诵者
关于我们
开发者
产品更新
反馈问题
帮助
捐
我们的项目
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Quran.Foundation 拥有、管理或赞助的非营利项目
热门链接
古兰经中的祈祷词
每日古兰经经文
Ayatul Kursi
Surah Yaseen
Surah Al Mulk
Surah Ar-Rahman
Surah Al Waqi'ah
Surah Al Kahf
Surah Al Muzzammil
网站地图隐私条款和条件
© 2026年 Quran.com. 版权所有
贡献