登入
登入
登入
选择语言
077

Al-Mursalat 77:29 انطلقوا الى ما كنتم به تكذبون ٢٩

77:29
ٱنطَلِقُوٓاْ
إِلَىٰ
مَا
كُنتُم
بِهِۦ
تُكَذِّبُونَ
٢٩
Ku tafi zuwa ga abin da kuka kasance kuna ƙaryatãwa game da shi!
继续阅读

阅读《古兰经注》

Ibn Kathir (Abridged)

The driving of the Criminals to their Final Abode in Hell and how it will be done

Allah informs about the disbelievers who deny the final abode, the recompense, Paradise, and the Hellfire. On the Day of Judgement it will be said to them:

انطَلِقُواْ إِلَى مَا كُنتُمْ بِهِ تُكَذِّبُونَ - انطَلِقُواْ إِ
…

The driving of the Criminals to their Final Abode in Hell and how it will be done

Allah informs about the disbelievers who deny the final abode, the re

…
更多经注

结合上下文阅读

章 77, 页 581, Juz 29

25. Ashe, ba Mu sanya ƙasa matattarã ba. 26. Ga rãyayyu da matattu, 27. Kuma, Muka sanya, a cikinta, kafaffun duwãtsu maɗaukaka, kuma Muka shayar da ku ruwa mai dãɗi? 28. Bone ya tabbata, a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa! 29. Ku tafi zuwa ga abin da kuka kasance kuna ƙaryatãwa game da shi! 30. Ku tafi zuwa ga wata inuwa mai rassa uku. 31. Ita ba inuwar ba, kuma ba ta wadãtarwa daga harshen wuta. 32. Lalle ne, ita, tanã jifã da tartsatsi kamar sõraye. 33. Kamar dai su raƙumma ne baƙãƙe. 34. Bone ya tabbata, a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa! 35. Wannan, yini ne da bã zã su iya yin magana ba. 36. Bã zã a yi musu izni ba, balle su kãwo hanzari. 37. Bone ya tabbata, a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa! 38. Wannan rãnar rarrabẽwa ce, Mun tattara ku tare da mutãnen farko. 39. To, idan akwai wata dabara gare ku, sai ku yi ma Ni ita. 40. Bone ya tabbata, a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa!

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

笔记与反思

你对这节经文没有任何笔记或感想。

Notes placeholders

与《古兰经》保持联系❤️

简短而有意义的提醒,帮助你重新调整、反思并与《古兰经》保持联系。

阅读、聆听、探索并思考《古兰经》

Quran.com 是一个值得信赖的平台,全球数百万人使用它来阅读、搜索、聆听和思考多种语言的《古兰经》。它提供翻译、注释、诵读、逐字翻译以及深入研究的工具,让每个人都能接触到《古兰经》。

作为一家名为“施舍之家”(Sadaqah Jariyah)的机构,Quran.com 致力于帮助人们与《古兰经》建立更深层次的联系。在 501(c)(3) 非营利组织 Quran.Foundation 的支持下,Quran.com 不断发展壮大,成为所有人的免费宝贵资源。Alhamdulillah(真主安拉)

导航
首页
在线听古兰经
朗诵者
关于我们
开发者
产品更新
反馈问题
帮助
捐
我们的项目
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Quran.Foundation 拥有、管理或赞助的非营利项目
热门链接
古兰经中的祈祷词
每日古兰经经文
Ayatul Kursi
Surah Yaseen
Surah Al Mulk
Surah Ar-Rahman
Surah Al Waqi'ah
Surah Al Kahf
Surah Al Muzzammil
网站地图隐私条款和条件
© 2026年 Quran.com. 版权所有
贡献