登入
登入
登入
选择语言
084

Al-Inshiqaq 84:13 انه كان في اهله مسرورا ١٣

84:13
إِنَّهُۥ
كَانَ
فِيٓ
أَهۡلِهِۦ
مَسۡرُورًا
١٣
Lal1e ne shi, yã kasance (a dũniya) cikin iyãlinsa yanã mai raha.
继续阅读

阅读《古兰经注》

Ibn Kathir (Abridged)

Which was revealed in Makkah

The Prostration of Recitation in Surat Al-Inshiqaq

It is reported from Abu Salamah that while leading them in prayer, Abu Hurayrah recited,

إِذَا السَّمَآءُ انشَقَّتْ

(When the heaven is split asunder.) and he prostrated during its recitation. Then when he completed the pray

…

Which was revealed in Makkah

The Prostration of Recitation in Surat Al-Inshiqaq

It is reported from Abu Salamah that while leading them in prayer, Abu H

…
更多经注

结合上下文阅读

章 84, 页 589, Juz 30

1. Idan sama ta kẽce, 2. Ta saurari Ubangijinta, kuma aka wajabta mata yin saurãron, 3. Kuma idan ƙasã aka mĩƙe ta, 4. Kuma ta jẽfar da abin da yake a cikinta, tã wõfinta daga kõme. 5. Kuma ta saurãri Ubangijinta, aka wajabta mata yin saurãren, 6. Ya kai mutum! Lalle ne kai mai aikin wahal da kai ne zuwa ga Ubangijinka, wahala mai tsanani, To, kai mai haɗuwa da Shi ne. 7. To, amma wanda aka bai wa littãfinsa da damansa. 8. To, za a yi masa hisãbi, hisãbi mai sauƙi. 9. Kuma ya jũya zuwa ga iyãlinsa (a cikin Aljanna), yanã mai raha. 10. Kuma amma wanda aka bai wa littãfinsa, daga wajen bãyansa. 11. To, zã shi dinga kiran halaka! 12. Kuma ya shiga sa'ĩr. 13. Lal1e ne shi, yã kasance (a dũniya) cikin iyãlinsa yanã mai raha. 14. Lalle ne yã yi zaton bã zai kõmo ba. 15. Na'am! Lalle ne, Ubangijinsa Ya kasance Mai gani gare shi.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

笔记与反思

你对这节经文没有任何笔记或感想。

Notes placeholders

与《古兰经》保持联系❤️

简短而有意义的提醒,帮助你重新调整、反思并与《古兰经》保持联系。

阅读、聆听、探索并思考《古兰经》

Quran.com 是一个值得信赖的平台,全球数百万人使用它来阅读、搜索、聆听和思考多种语言的《古兰经》。它提供翻译、注释、诵读、逐字翻译以及深入研究的工具,让每个人都能接触到《古兰经》。

作为一家名为“施舍之家”(Sadaqah Jariyah)的机构,Quran.com 致力于帮助人们与《古兰经》建立更深层次的联系。在 501(c)(3) 非营利组织 Quran.Foundation 的支持下,Quran.com 不断发展壮大,成为所有人的免费宝贵资源。Alhamdulillah(真主安拉)

导航
首页
在线听古兰经
朗诵者
关于我们
开发者
产品更新
反馈问题
帮助
捐
我们的项目
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Quran.Foundation 拥有、管理或赞助的非营利项目
热门链接
古兰经中的祈祷词
每日古兰经经文
Ayatul Kursi
Surah Yaseen
Surah Al Mulk
Surah Ar-Rahman
Surah Al Waqi'ah
Surah Al Kahf
Surah Al Muzzammil
网站地图隐私条款和条件
© 2026年 Quran.com. 版权所有
贡献