登入
登入
登入
选择语言
076

Al-Insan 76:22 ان هاذا كان لكم جزاء وكان سعيكم مشكورا ٢٢

76:22
إِنَّ
هَٰذَا
كَانَ
لَكُمۡ
جَزَآءٗ
وَكَانَ
سَعۡيُكُم
مَّشۡكُورًا
٢٢
(A ce musu) "Lalle ne, wannan ya kasance, a gare ku sakamako, kuma aikink. ya kasance abin gõdewa."
继续阅读

阅读《古兰经注》

Ibn Kathir (Abridged)

The raised Couches and the lack of Heat and Cold

Allah tells us about the people of Paradise and the eternal delights they will experience, as well as the comprehensive favors that they will be given. Allah says,

مُّتَّكِئِينَ فِيهَا عَلَى الاٌّرَائِكِ

(Reclining therein on raised couches.) This has

…

The raised Couches and the lack of Heat and Cold

Allah tells us about the people of Paradise and the eternal delights they will experience, as well as

…
更多经注

结合上下文阅读

章 76, 页 579, Juz 29

13. Sunã mãsu zaman ginciri, a cikinta, a kan karagu, bã su ganin rãnã a cikinta, kuma bã su ganin jaura. 14. Kuma, inuwõyinta suna kusa, a kansu, an hõre nunannun 'yã'yan itãcenta, hõrẽwa. 15. Kuma ana kẽwayãwa a kansu da finjãlai na azurfa da kofuna waɗanda suka kasance na ƙarau. 16. ¡arau na azurfa, sun ƙaddara su ƙaddarawa, daidai bukãta. 17. Ana shayarwa da su, a cikinta, finjalan giya, wadda abin gaurayarta ya kasance zanjabil ne. 18. Wani marmaro ne, a cikinta, ana kiran sa salsabil. 19. Kuma wasu yara samãrin dindindin na kẽwayãwa, a kansu, idan ka gan su, zã ka zaci sũ lu'ulu'u ne wanda aka wãtsa. 20. Kuma idan kã ga wannan wurin, to, kã ga wata irin ni'ima da mulki babba. 21. Tufãfinsu na sama na alharĩ ni ne, kõre da mai walƙiya, kuma an ƙawãce su da mundãye na wata curin azurfa kuma Ubangijinsu, Ya shãyar da su abin sha mai tsarkakẽwar (ciki). 22. (A ce musu) "Lalle ne, wannan ya kasance, a gare ku sakamako, kuma aikink. ya kasance abin gõdewa."

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

笔记与反思

你对这节经文没有任何笔记或感想。

Notes placeholders

与《古兰经》保持联系❤️

简短而有意义的提醒,帮助你重新调整、反思并与《古兰经》保持联系。

阅读、聆听、探索并思考《古兰经》

Quran.com 是一个值得信赖的平台,全球数百万人使用它来阅读、搜索、聆听和思考多种语言的《古兰经》。它提供翻译、注释、诵读、逐字翻译以及深入研究的工具,让每个人都能接触到《古兰经》。

作为一家名为“施舍之家”(Sadaqah Jariyah)的机构,Quran.com 致力于帮助人们与《古兰经》建立更深层次的联系。在 501(c)(3) 非营利组织 Quran.Foundation 的支持下,Quran.com 不断发展壮大,成为所有人的免费宝贵资源。Alhamdulillah(真主安拉)

导航
首页
在线听古兰经
朗诵者
关于我们
开发者
产品更新
反馈问题
帮助
捐
我们的项目
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Quran.Foundation 拥有、管理或赞助的非营利项目
热门链接
古兰经中的祈祷词
每日古兰经经文
Ayatul Kursi
Surah Yaseen
Surah Al Mulk
Surah Ar-Rahman
Surah Al Waqi'ah
Surah Al Kahf
Surah Al Muzzammil
网站地图隐私条款和条件
© 2026年 Quran.com. 版权所有
贡献