登入
登入
登入
选择语言
015

Al-Hijr 15:87 ولقد اتيناك سبعا من المثاني والقران العظيم ٨٧

15:87
وَلَقَدۡ
ءَاتَيۡنَٰكَ
سَبۡعٗا
مِّنَ
ٱلۡمَثَانِي
وَٱلۡقُرۡءَانَ
ٱلۡعَظِيمَ
٨٧
Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun bã ka bakwai waɗanda ake maimaita karatunsu da Alƙur'ãni mai girma.
继续阅读

阅读《古兰经注》

Ibn Kathir (Abridged)

A Reminder of the Blessing of the Qur'an and the Command to focus on its Message

Allah is saying to His Prophet : Since We have given you the Grand Qur'an, then do not look at this world and its attractions, or the transient delights that we have given to its people in order to test them. Do not envy

…

A Reminder of the Blessing of the Qur'an and the Command to focus on its Message

Allah is saying to His Prophet : Since We have given you the Grand Qur

…
更多经注

结合上下文阅读

章 15, 页 266, Juz 14

87. Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun bã ka bakwai waɗanda ake maimaita karatunsu da Alƙur'ãni mai girma. 88. Kada lalle kaƙĩƙa idãnunka biyu zuwa ga abin da Muka jiyar da su dãɗi game da shi, nau'i-nau'i a gare su, kuma kada ka yi baƙin ciki a kansu, kuma sassauta fikãfikanka ga mãsu ĩmãni. 89. Kuma ka ce: "Lalle nĩ nĩ ne mai gargaɗi bayyananne." 90. Kamar yadda Muka saukar a kan mãsu yin rantsuwa, 91. Waɗanda suka sanya Alƙur'ãni tãtsuniyõyi. 92. To, rantsuwa da Ubangijinka! Haƙĩƙa, Munã tambayarsugabã ɗaya. 93. Daga abin da suka kasance sunã aikatãwa. 94. Sai ka tsage gaskiya game da abin da ake umurnin ka kuma ka kau da kai daga masu shirki. 95. Lalle ne Mũ Mun isar maka daga mãsu izgili. 96. Waɗanda suke sanyãwar wani abin bautãwa na dabam tare da Allah, sa'an nan da sannu zã su sani. 97. Kuma lalle ne haƙĩƙa Munã sanin cẽwa lalle kai, ƙirjinka yanã yin ƙunci game da abin da suke faɗã (na izgili). 98. Sabõda haka ka yi tasbĩhi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka kasance daga mãsu sujada. 99. Kuma ka bauta wa Ubangijinka, har mutuwa ta zo maka.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

笔记与反思

你对这节经文没有任何笔记或感想。

Notes placeholders

与《古兰经》保持联系❤️

简短而有意义的提醒,帮助你重新调整、反思并与《古兰经》保持联系。

阅读、聆听、探索并思考《古兰经》

Quran.com 是一个值得信赖的平台,全球数百万人使用它来阅读、搜索、聆听和思考多种语言的《古兰经》。它提供翻译、注释、诵读、逐字翻译以及深入研究的工具,让每个人都能接触到《古兰经》。

作为一家名为“施舍之家”(Sadaqah Jariyah)的机构,Quran.com 致力于帮助人们与《古兰经》建立更深层次的联系。在 501(c)(3) 非营利组织 Quran.Foundation 的支持下,Quran.com 不断发展壮大,成为所有人的免费宝贵资源。Alhamdulillah(真主安拉)

导航
首页
在线听古兰经
朗诵者
关于我们
开发者
产品更新
反馈问题
帮助
捐
我们的项目
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Quran.Foundation 拥有、管理或赞助的非营利项目
热门链接
古兰经中的祈祷词
每日古兰经经文
Ayatul Kursi
Surah Yaseen
Surah Al Mulk
Surah Ar-Rahman
Surah Al Waqi'ah
Surah Al Kahf
Surah Al Muzzammil
网站地图隐私条款和条件
© 2026年 Quran.com. 版权所有
贡献