登入
登入
登入
选择语言
015

Al-Hijr 15:70 قالوا اولم ننهك عن العالمين ٧٠

15:70
قَالُوٓاْ
أَوَلَمۡ
نَنۡهَكَ
عَنِ
ٱلۡعَٰلَمِينَ
٧٠
Suka ce: "Ashe ba mu hana ka daga tãlikai ba?"
继续阅读

阅读《古兰经注》

Ibn Kathir (Abridged)

The People of the City arrive upon the Angels, thinking that they are Men

Allah tells us about how Lut's people came to him when they found out about his handsome guests, and they came happily rejoicing about them.

قَالَ إِنَّ هَـؤُلآءِ ضَيْفِى فَلاَ تَفْضَحُونِ - وَاتَّقُواْ اللَّهَ وَلاَ تُخْزُونِ

(L

…

The People of the City arrive upon the Angels, thinking that they are Men

Allah tells us about how Lut's people came to him when they found out about h

…
更多经注

结合上下文阅读

章 15, 页 265, Juz 14

61. To, a lõkacin da mazannin suka jẽ wa mutãnen Lũɗu, 62. Ya ce: "Lalle ne ku mutãne ne waɗanda ba a sani ba." 63. Suka ce: "Ã'a, mun zo maka sabõda abin da suka kasance sunã shakka a cikinsa." 64. "Kuma mun zo maka da gaskiya. Kuma lalle ne mũ, haƙĩƙa, mãsu gaskiya ne." 65. "Sai ka yi tafiya da iyãlinka, a wani yanki na dare, kuma ka bi bãyansu, kuma kada wani daga cikinku ya yi waiwaye, kuma ku bi ta inda aka aumurce ku." 66. Kuma Muka hukunta wancan al'amarin zuwa gare shi cẽwa lalle ne ƙarshen waɗancan abin yankẽwa ne a lõkacin da suke mãsu shiga asuba. 67. Kuma mutãnen alƙaryar suka je sunã mãsu bushãra. 68. Ya ce: "Lalle ne waɗannan bãƙĩna ne, sabõda haka kada ku kunyata ni." 69. "Kuma ku bi Allah da taƙawa, kuma kada ku sanya ni a baƙin ciki." 70. Suka ce: "Ashe ba mu hana ka daga tãlikai ba?" 71. Ya ce: "Ga waɗannan, 'ya'yãna idan kun kasance mãsu aikatãwa ne." 72. Rantsuwa da rãyuwarka! Lalle ne sũ a cikin mãyensu sunã ta ɗĩmuwa. 73. Sa'an nan tsãwa ta kãma su, sunã mãsu shiga lõkacin hũdõwar rãnã. 74. Sa'an nan Muka sanya samanta ya kõma ƙasanta, kuma Muka yi ruwan duwãtsu na lãkar wuta a kansu. 75. Lalle ne a cikin wancan akwai ãyõyi ga mãsu tsõkaci da hankali. 76. Kuma lalle ne ita, haƙĩƙa sunã a gẽfen wata hanyã tabbatacciya. 77. Lalle ne a cikin wancan akwai ãyã ga mãsu ĩmãni. 78. Kuma lalle ne ma'abũta Al'aika sun kasance, haƙĩƙa, mãsu zãlunci! 79. Sai Muka yi azãbar rãmuwã a gare su, kuma lalle sũ biyun, haƙĩƙa, sunã a gẽfen wani tafarki mabayyani.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

笔记与反思

你对这节经文没有任何笔记或感想。

Notes placeholders

与《古兰经》保持联系❤️

简短而有意义的提醒,帮助你重新调整、反思并与《古兰经》保持联系。

阅读、聆听、探索并思考《古兰经》

Quran.com 是一个值得信赖的平台,全球数百万人使用它来阅读、搜索、聆听和思考多种语言的《古兰经》。它提供翻译、注释、诵读、逐字翻译以及深入研究的工具,让每个人都能接触到《古兰经》。

作为一家名为“施舍之家”(Sadaqah Jariyah)的机构,Quran.com 致力于帮助人们与《古兰经》建立更深层次的联系。在 501(c)(3) 非营利组织 Quran.Foundation 的支持下,Quran.com 不断发展壮大,成为所有人的免费宝贵资源。Alhamdulillah(真主安拉)

导航
首页
在线听古兰经
朗诵者
关于我们
开发者
产品更新
反馈问题
帮助
捐
我们的项目
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Quran.Foundation 拥有、管理或赞助的非营利项目
热门链接
古兰经中的祈祷词
每日古兰经经文
Ayatul Kursi
Surah Yaseen
Surah Al Mulk
Surah Ar-Rahman
Surah Al Waqi'ah
Surah Al Kahf
Surah Al Muzzammil
网站地图隐私条款和条件
© 2026年 Quran.com. 版权所有
贡献