登入
登入
登入
选择语言
015

Al-Hijr 15:55 قالوا بشرناك بالحق فلا تكن من القانطين ٥٥

15:55
قَالُواْ
بَشَّرۡنَٰكَ
بِٱلۡحَقِّ
فَلَا
تَكُن
مِّنَ
ٱلۡقَٰنِطِينَ
٥٥
Suka ce: "Munã yi maka bushãra da gaskiya ne, sabõda haka, kada da kasance daga mãsu yanke tsammãni."
继续阅读

阅读《古兰经注》

Ibn Kathir (Abridged)

The Guests of Ibrahim and their Good News of a Son for Him

Allah is saying: `Tell them, O Muhammad, about the story of

ضَيْفِ إِبْرَاهِيمَ

(the guests of Ibrahim.)'

دَخَلُواْ عَلَيْهِ فَقَالُواْ سَلامًا قَالَ إِنَّا مِنْكُمْ وَجِلُونَ

(they entered upon him, and said: "Salaman (peace!)." He said: "Indeed

…

The Guests of Ibrahim and their Good News of a Son for Him

Allah is saying: `Tell them, O Muhammad, about the story of

ضَيْفِ إِبْرَاهِيمَ

(the guests of

…
更多经注

结合上下文阅读

章 15, 页 265, Juz 14

51. Kuma ka bã su lãbãrin bãƙin Ibrãhĩm. 52. A lõkacin da suka shiga gunsa, sai suka ce: "Sallama." Ya ce: "Lalle mũ, daga gare ku, mãsu firgita ne." 53. Suka ce: "Kada ka firgita. Lalle ne mũ, munã yi makabushãra game da wani yãro masani." 54. Ya ce: "Shin kun bã ni bushãra ne a kan tsũfa yã shãfe ni? To, da me kuke bã ni bushara?" 55. Suka ce: "Munã yi maka bushãra da gaskiya ne, sabõda haka, kada da kasance daga mãsu yanke tsammãni." 56. Ya ce: "Kuma wãne ne yake yanke tsammãni daga rahamar Ubangijinsa, fãce ɓatattu?" 57. Ya ce: "To, mẽne ne babban al'amarinku? Yã kũ manzanni!" 58. Suka ce: "Lalle ne mũ, an aika mu zuwa ga wasu mutãne mãsu laifi." 59. "Fãce mutãnen Lũɗu, lalle ne mũ, haƙĩƙa, mãsu tsĩrar dasu ne gabã ɗaya." 60. "Fãce mãtarsa mun ƙaddara cẽwa lalle ne ita, haƙĩƙa, tanã daga mãsu halaka."

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

笔记与反思

你对这节经文没有任何笔记或感想。

Notes placeholders

与《古兰经》保持联系❤️

简短而有意义的提醒,帮助你重新调整、反思并与《古兰经》保持联系。

阅读、聆听、探索并思考《古兰经》

Quran.com 是一个值得信赖的平台,全球数百万人使用它来阅读、搜索、聆听和思考多种语言的《古兰经》。它提供翻译、注释、诵读、逐字翻译以及深入研究的工具,让每个人都能接触到《古兰经》。

作为一家名为“施舍之家”(Sadaqah Jariyah)的机构,Quran.com 致力于帮助人们与《古兰经》建立更深层次的联系。在 501(c)(3) 非营利组织 Quran.Foundation 的支持下,Quran.com 不断发展壮大,成为所有人的免费宝贵资源。Alhamdulillah(真主安拉)

导航
首页
在线听古兰经
朗诵者
关于我们
开发者
产品更新
反馈问题
帮助
捐
我们的项目
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Quran.Foundation 拥有、管理或赞助的非营利项目
热门链接
古兰经中的祈祷词
每日古兰经经文
Ayatul Kursi
Surah Yaseen
Surah Al Mulk
Surah Ar-Rahman
Surah Al Waqi'ah
Surah Al Kahf
Surah Al Muzzammil
网站地图隐私条款和条件
© 2026年 Quran.com. 版权所有
贡献