登入
登入
登入
选择语言
015

Al-Hijr 15:34 قال فاخرج منها فانك رجيم ٣٤

15:34
قَالَ
فَٱخۡرُجۡ
مِنۡهَا
فَإِنَّكَ
رَجِيمٞ
٣٤
Ya ce: "To, ka fita daga gare ta, dõmin lalle kai abin jĩfa ne."
继续阅读

阅读《古兰经注》

Ibn Kathir (Abridged)

The Expulsion of Iblis from Jannah, and His Reprieve until the Day of Resurrection

Allah tells us how He issued an unconditional command to Iblis to leave the position he held among the highest of heights. He told him that he was an outcast, i.e., cursed, and that he would be followed by a curse that

…

The Expulsion of Iblis from Jannah, and His Reprieve until the Day of Resurrection

Allah tells us how He issued an unconditional command to Iblis to le

…
更多经注

结合上下文阅读

章 15, 页 264, Juz 14

26. Kuma lalle ne Mun halicci mutum daga ƙeƙasasshiyar lãka, daga baƙin yumɓu wanda ya canja. 27. Kuma Aljani Mun haliccẽ shi daga gabãni, daga wutar iskar zafi. 28. Kuma a lõkacin da Ubangijinka ya ce wa malã'iku: "Lalle Nĩ mai halittar wani jiki ne daga ƙẽƙasasshen yumɓu wanda ya canja." 29. "To idan Na daidaitã shi kuma Na hũra daga RũhĩNa a cikinsa, to, ku fãɗi a gare shi, kunã mãsu yin sujada." 30. Sai malã'iku suka yi sujada dukkansu gaba ɗaya. 31. Fãce Iblĩs, ya ƙi kasancẽwa daga mãsu yin sujadar. 32. Ya ce: "Yã Iblĩs mẽne ne a gare ka, ba ka kasance tãre da mãsu yin sujuda ba?" 33. Ya ce: "Ban kasance inã yin sujada ba ga mutum wanda Ka halicce shi daga bũsasshen yumɓun lãka wadda ta canja." 34. Ya ce: "To, ka fita daga gare ta, dõmin lalle kai abin jĩfa ne." 35. "Kuma lalle ne akwai la'ana a kanka har ya zuwa rãnar sakamako." 36. Ya ce: "Yã Ubangjĩna! Sai Ka yi mini jinkiri zuwa rãnar da ake tãshin su." 37. Ya ce: "To, lalle ne kanã daga waɗanda ake yi wa jinkiri." 38. "Zuwa ga Yinin Lõkacin nan sananne." 39. Ya ce: "Yã Ubangijina! Inã rantsuwa da abin da Ka ɓatar da ni da shi, haƙĩƙa inã ƙawãta musu (rãyuwa) a cikin ƙasã kuma haƙĩƙa inã ɓatar da su gabã ɗaya." 40. "Fãce bãyinKa daga gare su, waɗanda Ka tsarkake." 41. Ya ce: "Wannan tafarki ne a gare Ni, madaidaici." 42. "Lalle ne bãyĩNa, bã ka da ĩkõ a kansu, fãce wanda ya bĩ ka daga ɓatattu." 43. Kuma lalle Jahannama ce haƙĩƙa, ma'a1kawartarsu gabã ɗaya. 44. Tanã da ƙõfõfi bakwai, ga kõwace ƙõfa akwai wani juz'i daga gare su rababbe.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

笔记与反思

你对这节经文没有任何笔记或感想。

Notes placeholders

与《古兰经》保持联系❤️

简短而有意义的提醒,帮助你重新调整、反思并与《古兰经》保持联系。

阅读、聆听、探索并思考《古兰经》

Quran.com 是一个值得信赖的平台,全球数百万人使用它来阅读、搜索、聆听和思考多种语言的《古兰经》。它提供翻译、注释、诵读、逐字翻译以及深入研究的工具,让每个人都能接触到《古兰经》。

作为一家名为“施舍之家”(Sadaqah Jariyah)的机构,Quran.com 致力于帮助人们与《古兰经》建立更深层次的联系。在 501(c)(3) 非营利组织 Quran.Foundation 的支持下,Quran.com 不断发展壮大,成为所有人的免费宝贵资源。Alhamdulillah(真主安拉)

导航
首页
在线听古兰经
朗诵者
关于我们
开发者
产品更新
反馈问题
帮助
捐
我们的项目
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Quran.Foundation 拥有、管理或赞助的非营利项目
热门链接
古兰经中的祈祷词
每日古兰经经文
Ayatul Kursi
Surah Yaseen
Surah Al Mulk
Surah Ar-Rahman
Surah Al Waqi'ah
Surah Al Kahf
Surah Al Muzzammil
网站地图隐私条款和条件
© 2026年 Quran.com. 版权所有
贡献