Ingia
Ingia
Ingia
Chagua Lugha
069

Al-Haqqah 69:44 ولو تقول علينا بعض الاقاويل ٤٤

69:44
وَلَوۡ
تَقَوَّلَ
عَلَيۡنَا
بَعۡضَ
ٱلۡأَقَاوِيلِ
٤٤
Kuma dã (Muhammadu) yã faɗi wata maganã, yã jingina ta garẽ Mu.
Endelea Kusoma

Soma Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

If the Prophet forged anything against Allah, then Allah would punish Him

Allah says,

وَلَوْ تَقَوَّلَ عَلَيْنَا

(And if he had forged a false saying concerning Us,) meaning, `if Muhammad forged something against Us, as they claim, and added or removed anything from the Message, or said anything from h

…

If the Prophet forged anything against Allah, then Allah would punish Him

Allah says,

وَلَوْ تَقَوَّلَ عَلَيْنَا

(And if he had forged a false saying con

…
Zaidi Tafsir

Soma Maudhui Yanayohusiana

Sura 69, Ukurasa 568, Juzuu 29

38. To, ba sai Nã yi rantsuwa da abin da kuke iya gani ba, 39. Da abin da bã ku iya gani. 40. Lalle ne, shi (Alƙur'ani) tabbas maganar wani manzo (Jibirilu) mai daraja ne. 41. Kuma shi ba maganar wani mawãƙi ba ne. Kaɗan ƙwarai zã ku gaskata. 42. Kuma bã maganar bõka ba ne. Kaɗan ƙwarai zã ku iya tunãwa. 43. Abin saukarwã ne daga Ubangijin halitta duka. 44. Kuma dã (Muhammadu) yã faɗi wata maganã, yã jingina ta garẽ Mu. 45. Dã Mun kãma shi da dãma. 46. sa'an nan, lalle ne, dã Mun kãtse masa lakã. 47. Kuma daga cikinku bãbu wasu mãsu iya kãre (azãbarMu) daga gare shi. 48. Kuma lalle ne shi (Alƙur'ãni) tanãtarwa ce ga mãsu taƙawa. 49. Kuma lalle, ne Mũ, wallahi Munã sane da cẽwa daga cikinku alwwai mãsu ƙaryatãwa. 50. Kuma lalle ne shi (Alƙarãni) wallahi baƙin ciki ne ga kãfirai. 51. Kuma lalle, ne shi gaskiya ce ta yaƙshẽni. 52. Sabõda haka, ka tsarkake sũnan Ubangjinka, mai girma.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Maelezo na Tafakari

Hakuna tafakari zilizokaguliwa kwa aya hii

Notes placeholders

Endelea Kuungana na Qur'ani ❤️

Vikumbusho vifupi vyenye maana vinavyoweka upya maisha yako, kukusaidia kutafakari na kuendelea kushikamana na Qur'ani.

Soma, Sikiliza, Tafuta, na Tafakari Qur'ani

Quran.com ni jukwaa linaloaminika na linalotumiwa na mamilioni duniani kote kusoma, kutafuta, kusikiliza na kutafakari kuhusu Qur'ani katika lugha tofauti. Inatoa huduma za tarjuma, tafsiri, vikariri, tarjuma ya neno kwa neno, na zana za ufahamu wa kina, kuifanya Qur'ani ipatikane na kila mtu.

Kama mbinu ya Sadaqah Jariyah, Quran.com imejitolea kusaidia watu kuunganishwa kwa kina na Qur'ani. Ikiungwa mkono na Quran.Foundation , shirika lisilo la faida la 501(c)(3), Quran.com inaendelea kukua kama rasilimali ya bila malipo na yenye thamani kwa wote, Alhamdulillah.

Chunguza
Nyumbani
Redio ya Qur'ani
Wasomaji
Kutuhusu
Watengenezaji
Sasisho za Bidhaa
Maoni
Msaada
Changia
Miradi Yetu
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Miradi isiyo ya faida inayomilikiwa, kusimamiwa, au kufadhiliwa na Quran.Foundation
Viungo Maarufu
Dua kutoka Quran
Aya ya Quran ya Siku
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
Ramani ya tovutiFaraghaSheria na Masharti
© 2026 Quran.com. Haki Zote Zimehifadhiwa
Changia