登入
登入
登入
选择语言
069

Al-Haqqah 69:30 خذوه فغلوه ٣٠

69:30
خُذُوهُ
فَغُلُّوهُ
٣٠
(Sai a ce wa malã'iku) "Ku kãmã shi, sa'an nan ku sanyã shi a cikin ƙuƙumi."
继续阅读

阅读《古兰经注》

Ibn Kathir (Abridged)

The Bad Condition of Whoever is given His Record in His Left Hand

These Ayat inform about the condition of the wretched people when one of them is given his Record (of deeds) in his left hand when the people are brought before Allah. At this time he will be very remorseful.

وَأَمَّا مَنْ أُوتِىَ كِتَـ

…

The Bad Condition of Whoever is given His Record in His Left Hand

These Ayat inform about the condition of the wretched people when one of them is give

…
更多经注

结合上下文阅读

章 69, 页 567, Juz 29

19. To, amma wanda aka bai wa littãfinsa a dãmansa, sai ya ce wa (makusantansa), "Ku karɓa, ku karanta littafina." 20. "Lalle ne ni, nã tabbata cewa ni mai haɗuwa da hisãbina ne." 21. Sabõda haka, shi yana cikin wata rãyuwa yardadda. 22. A cikin Aljanna maɗaukakiya. 23. Nunannun 'yã'yan itãcenta makusantã ne (ga mai son ɗĩba), 24. (Ana ce musu) "Ku ci, kuma ku sha a cikin ni'ima, sabõda abin da kuka gabãtar a cikin kwãnukan da suka shige." 25. Kuma wanda aka bai wa littãfinsa ga hagunsa, sai ya ce: "Kaitona, ba a kãwo mini littãfina ba!" 26. "Kuma ban san abin da (ke sakamakon) hisãbina ba!" 27. "In dã dai ita, tã kasance mai halakã ni gabã ɗaya ce! 28. "Dukiyãta ba ta wadatar da ni ba!" 29. "Ĩkona ya ɓace mini!" 30. (Sai a ce wa malã'iku) "Ku kãmã shi, sa'an nan ku sanyã shi a cikin ƙuƙumi." 31. "Sa'an nan, a cikin Jahĩm, ku ƙõna shi." 32. "Sa'an nan, acikin sarƙa, tsawonta zirã'i saba'in, sai ku sanya shi." 33. "Lalle ne, shi ya kasance ba ya yin ĩmãni da Allah, Mai girma!" 34. "Kuma ba ya kwaɗaitarwa ga (bãyar da) abincin matalauci!" 35. "Sabõda haka, a yau, a nan, bã ya da masõyi." 36. "Kuma bãbu wani abinci, sai daga (itãcen) gislĩn." 37. "Bãbu mai cin sa sai mãsu ganganci."

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

笔记与反思

你对这节经文没有任何笔记或感想。

Notes placeholders

与《古兰经》保持联系❤️

简短而有意义的提醒,帮助你重新调整、反思并与《古兰经》保持联系。

阅读、聆听、探索并思考《古兰经》

Quran.com 是一个值得信赖的平台,全球数百万人使用它来阅读、搜索、聆听和思考多种语言的《古兰经》。它提供翻译、注释、诵读、逐字翻译以及深入研究的工具,让每个人都能接触到《古兰经》。

作为一家名为“施舍之家”(Sadaqah Jariyah)的机构,Quran.com 致力于帮助人们与《古兰经》建立更深层次的联系。在 501(c)(3) 非营利组织 Quran.Foundation 的支持下,Quran.com 不断发展壮大,成为所有人的免费宝贵资源。Alhamdulillah(真主安拉)

导航
首页
在线听古兰经
朗诵者
关于我们
开发者
产品更新
反馈问题
帮助
捐
我们的项目
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Quran.Foundation 拥有、管理或赞助的非营利项目
热门链接
古兰经中的祈祷词
每日古兰经经文
Ayatul Kursi
Surah Yaseen
Surah Al Mulk
Surah Ar-Rahman
Surah Al Waqi'ah
Surah Al Kahf
Surah Al Muzzammil
网站地图隐私条款和条件
© 2026年 Quran.com. 版权所有
贡献