Ingia
Ingia
Ingia
Chagua Lugha
033

Al-Ahzab 33:47 وبشر المومنين بان لهم من الله فضلا كبيرا ٤٧

33:47
وَبَشِّرِ
ٱلۡمُؤۡمِنِينَ
بِأَنَّ
لَهُم
مِّنَ
ٱللَّهِ
فَضۡلٗا
كَبِيرٗا
٤٧
Kuma ka yi bushãra ga mũminai cẽwa, sũnã da falalamai girma daga Allah.
Endelea Kusoma

Soma Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Attributes of the Messenger of Allah ﷺ

Imam Ahmad recorded that `Ata' bin Yasar said that he met `Abdullah bin `Amr bin Al-`As, may Allah be pleased with him, and said to him:

"Tell me about the description of the Messenger of Allah in the Tawrah." He said, "Yes, by Allah, he was described in the

…

The Attributes of the Messenger of Allah ﷺ

Imam Ahmad recorded that `Ata' bin Yasar said that he met `Abdullah bin `Amr bin Al-`As, may Allah be please

…
Zaidi Tafsir

Soma Maudhui Yanayohusiana

Sura 33, Ukurasa 424, Juzuu 22

41. Ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku ambaci Allah, ambata mai yawa. 42. Kuma ku tsarkake shi, a sãfiya da maraice. 43. (Allah) Shĩ ne Wanda ke tsarkake ku, da mala'ikunSa (sunã yi muku addu'a), dõmin Ya fitar da ku daga duffai zuwa ga haske. Kuma (Allah) Yã kasance Mai Jĩn ƙai ga mũminai. 44. Gaisuwarsu a rãnar da suke haɗuwa da shi "Salãm", kuma Yã yi musu tattalin wani sakamako na karimci. 45. Yã kai Annabi! Lalle Mũ Mun aike ka kanã mai shaida, kuma mai bãyar da bushãra kuma mai gargaɗi. 46. Kuma mai kira zuwa ga Allah da izninSa, kuma fitila mai haskakãwa. 47. Kuma ka yi bushãra ga mũminai cẽwa, sũnã da falalamai girma daga Allah. 48. Kuma kada ka yi ɗã'a ga kãfirai da munãfukai, kuma ka ƙyã1e cũtarsu (gare ka), kuma ka dõgara ga Allah. Allah Yã isa zama wakĩli.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Maelezo na Tafakari

Hakuna tafakari zilizokaguliwa kwa aya hii

Notes placeholders

Endelea Kuungana na Qur'ani ❤️

Vikumbusho vifupi vyenye maana vinavyoweka upya maisha yako, kukusaidia kutafakari na kuendelea kushikamana na Qur'ani.

Soma, Sikiliza, Tafuta, na Tafakari Qur'ani

Quran.com ni jukwaa linaloaminika na linalotumiwa na mamilioni duniani kote kusoma, kutafuta, kusikiliza na kutafakari kuhusu Qur'ani katika lugha tofauti. Inatoa huduma za tarjuma, tafsiri, vikariri, tarjuma ya neno kwa neno, na zana za ufahamu wa kina, kuifanya Qur'ani ipatikane na kila mtu.

Kama mbinu ya Sadaqah Jariyah, Quran.com imejitolea kusaidia watu kuunganishwa kwa kina na Qur'ani. Ikiungwa mkono na Quran.Foundation , shirika lisilo la faida la 501(c)(3), Quran.com inaendelea kukua kama rasilimali ya bila malipo na yenye thamani kwa wote, Alhamdulillah.

Chunguza
Nyumbani
Redio ya Qur'ani
Wasomaji
Kutuhusu
Watengenezaji
Sasisho za Bidhaa
Maoni
Msaada
Changia
Miradi Yetu
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Miradi isiyo ya faida inayomilikiwa, kusimamiwa, au kufadhiliwa na Quran.Foundation
Viungo Maarufu
Dua kutoka Quran
Aya ya Quran ya Siku
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
Ramani ya tovutiFaraghaSheria na Masharti
© 2026 Quran.com. Haki Zote Zimehifadhiwa
Changia