Iniciar sesión
Iniciar sesión
Iniciar sesión
Seleccionar idioma
044

Ad-Duján 44:15 انا كاشفو العذاب قليلا انكم عايدون ١٥

44:15
إِنَّا
كَاشِفُواْ
ٱلۡعَذَابِ
قَلِيلًاۚ
إِنَّكُمۡ
عَآئِدُونَ
١٥
Lalle Mũ, Mãsu kuranyẽwar azãba ne, a ɗan lõkaci kaɗan, lalle kũ, mãsu kõmãwa ne (ga laifin).
Continuar leyendo

Lee Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Alarming the Idolators with News of the Day when the Sky will bring forth a visible Smoke

Allah says, these idolaters are playing about in doubt, i.e., the certain truth has come to them, but they doubt it and do not believe in it. Then Allah says, warning and threatening them:

فَارْتَقِبْ يَوْمَ تَأْ

…

Alarming the Idolators with News of the Day when the Sky will bring forth a visible Smoke

Allah says, these idolaters are playing about in doubt, i.e.,

…
Más Tafsires

Leer en contexto

Capítulo 44, Página 496, Juz 25

1. Ḥ. M̃. 2. Inã rantsuwa da Littãfi Mabayyani. 3. Lalle ne, Mũ, Muka saukar da shi a cikin wani dare mai albarka. Lalle Mũ' Mun kasance Mãsu yin gargaɗi. 4. A cikinsa (shi daren) ake rarrabe kõwane umurui bayyananne. 5. Umurni na daga wurinMu. Lalle Mũ ne Muka kasanceMãsu aikãwã. 6. Sabõda rahama daga Ubangijinka. Lalle Shĩ, Shi ne Mai ji, Mãsani. 7. (Shĩ ne) Ubangijin sammai da ƙasa da abin da ke a tsakãninsu, idan kun kasance mãsu yaƙĩni (za ku gãne haka). 8. Babu abin bautãwa fãce Shi. Yana rãyarwa Kuma Yana kashẽwa. (Shi ne) Ubangijinku, kuma Ubangijin ubanninku na farko. 9. A'a sũ, sunã wãsã a cikin shakka. 10. Sabõda haka, ka dakata rãnar da sama zã tã zo da hayãƙi bayyananne. 11. Yanã rufe mutãne. Wannan wata azãba ce mai raɗaɗi. 12. Ya Ubangijinmu! Ka kuranye mana azãba. Lalle Mũ, mãsu ĩmãni ne. 13. Inã tunãwa take a gare su, alhãli kuwa, haƙĩƙa, Manzo mai bayyanãwa Ya je musu (da gargaɗin saukar azãbar, ba su karɓa ba)? 14. Sa'an nan suka jũya baya daga gare shi, Kuma suka ce: "Wanda ake gayãwa ne, mahaukaci." 15. Lalle Mũ, Mãsu kuranyẽwar azãba ne, a ɗan lõkaci kaɗan, lalle kũ, mãsu kõmãwa ne (ga laifin). 16. Rãnar da Muke damƙa, damƙa mafi girma, lalle ne Mũ mãsu azãbar rãmuwa ne.

- Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Notas y reflexiones

No tienes ninguna nota ni reflexión sobre este versículo.

Notes placeholders

Mantente conectado al Corán ❤️

Breves recordatorios significativos para reconectar, reflexionar y mantenerse conectado con el Corán.

Lea, escuche, busque y reflexione sobre el Corán

Quran.com es una plataforma confiable utilizada por millones de personas en todo el mundo para leer, buscar, escuchar y reflexionar sobre el Corán en varios idiomas. Ofrece traducciones, tafsir, recitaciones, traducción palabra por palabra y herramientas para un estudio más profundo, haciendo que el Corán sea accesible para todos.

Como Sadaqah Jariyah, Quran.com se dedica a ayudar a las personas a conectar profundamente con el Corán. Con el apoyo de Quran.Foundation , una organización sin fines de lucro 501(c)(3), Quran.com continúa creciendo como un recurso gratuito y valioso para todos, Alhamdulillah.

Navegar
Inicio
Radio Coránica
Recitadores
Sobre nosotros
Desarrolladores
Actualizaciones de productos
Retroalimentación
Ayuda
Donar
Nuestros Proyectos
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Proyectos sin fines de lucro adquiridos, administrados o patrocinados por Quran.Foundation
Enlaces populares
Súplicas del Corán
Versículo del Corán del día
Ayatul Kursi
Yasin
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqiah
Al-Kahf
Al Muzzammil
Mapa del sitio webPrivacidadTérminos y condiciones
© 2026 Quran.com. Reservados todos los derechos
Contribuir