Ingia
Ingia
Ingia
Chagua Lugha

Ash-Shuaraa 26:161 اذ قال لهم اخوهم لوط الا تتقون ١٦١

Ukurasa 374 · Juzuu 19

إِذۡ
قَالَ
لَهُمۡ
أَخُوهُمۡ
لُوطٌ
أَلَا
تَتَّقُونَ
١٦١
A lõkacin da ɗan'uwansu,1 Lũɗu ya ce musu, "Bã zã ku yi taƙawa ba?"
reading-goal:continue-reading

Soma q-and-a.tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Lut and His Call

Here Allah tells us about His servant and Messenger Lut, peace be upon him. He was Lut bin Haran bin Azar, the nephew of Ibrahim Al-Khalil, upon him be peace. Allah sent him to a mighty nation during the lifetime of Ibrahim, peace be upon them both. They lived in Sadum (Sodom) and it

…

Lut and His Call

Here Allah tells us about His servant and Messenger Lut, peace be upon him. He was Lut bin Haran bin Azar, the nephew of Ibrahim Al-Kh

…
Tazama tafsirs

Soma related-content

160. Mutãnen Lũɗu sun ƙaryata Manzanni. 161. A lõkacin da ɗan'uwansu, Lũɗu ya ce musu, "Bã zã ku yi taƙawa ba?" 162. "Lalle ne nĩ, zuwa gare ku, Manzõ ne, amintacce." 163. "Sabõda haka ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗã'ã." 164. "Kuma bã ni tambayar ku wata ijãra, Ijãrãta ba ta zama ba fãce daga Ubangijin halittu." 165. "Shin kunã jẽ wa maza daga cikin talikai?" 166. "Kuma kunã barin abin da Ubangijinku Ya halitta muku daga mãtanku? Ã'a, ku mutãne ne mãsu ƙẽtarẽwa!" 167. Suka ce: "Lalle ne haƙĩƙa idan ba ka hanu ba, yã Lũɗu! Tĩlas ne kanã kasancẽwa daga waɗanda ake fitarwa (daga gari)." 168. Ya ce: "Lalle ne ga aikinku, haƙĩƙa, inã daga mãsu ƙinsa." 169. "Ya Ubangijina! Ka tsĩrar da ni da iyãlĩna daga abin da suke aikatãwa." 170. Sabõda haka Muka tsĩrar da shi, Shi da mutãnensa gabã ɗaya. 171. Fãce wata tsõhuwa a cikin mãsu wanzuwa. 172. Sa'an nan kuma Muka hallaka wasu. 173. Kuma Muka yi ruwan sama a kansu ruwa, sai dai ruwan waɗanda ake yi wa gargaɗi ya mũnana. 174. Lalle ne ga wannan, akwai ãyã, kuma mafi yawansu bã su kasance mãsu ĩmãni ba. 175. Kuma lalle ne Ubangijinka, haƙĩƙa, Shĩ ne Mabuwãyi, Mai jin ƙai.

- Abubakar Mahmood Jummi

reading-goal:continue-reading

Maelezo na Tafakari

reflection-not-available

Notes placeholders

Endelea Kuungana na Qur'ani ❤️

Vikumbusho vifupi vyenye maana vinavyoweka upya maisha yako, kukusaidia kutafakari na kuendelea kushikamana na Qur'ani.

Soma, Sikiliza, Tafuta, na Tafakari Qur'ani

Quran.com ni jukwaa linaloaminika na linalotumiwa na mamilioni duniani kote kusoma, kutafuta, kusikiliza na kutafakari kuhusu Qur'ani katika lugha tofauti. Inatoa huduma za tarjuma, tafsiri, vikariri, tarjuma ya neno kwa neno, na zana za ufahamu wa kina, kuifanya Qur'ani ipatikane na kila mtu.

Kama mbinu ya Sadaqah Jariyah, Quran.com imejitolea kusaidia watu kuunganishwa kwa kina na Qur'ani. Ikiungwa mkono na Quran.Foundation , shirika lisilo la faida la 501(c)(3), Quran.com inaendelea kukua kama rasilimali ya bila malipo na yenye thamani kwa wote, Alhamdulillah.

Chunguza
Nyumbani
Redio ya Qur'ani
Wasomaji
Kutuhusu
Watengenezaji
Sasisho za Bidhaa
Maoni
Msaada
Changia
Miradi Yetu
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Miradi isiyo ya faida inayomilikiwa, kusimamiwa, au kufadhiliwa na Quran.Foundation
Viungo Maarufu
Dua kutoka Quran
Aya ya Quran ya Siku
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
Ramani ya tovutiFaraghaSheria na Masharti
© 2026 Quran.com. Haki Zote Zimehifadhiwa
Changia