Ingia
Ingia
Ingia
Chagua Lugha

Al-Hijr 15:7 لو ما تاتينا بالملايكة ان كنت من الصادقين ٧

Ukurasa 262 · Juzuu 14

لَّوۡ
مَا
تَأۡتِينَا
بِٱلۡمَلَٰٓئِكَةِ
إِن
كُنتَ
مِنَ
ٱلصَّٰدِقِينَ
٧
"Dõmin me bã zã ka zo mana da malã'ĩku ba idan ka kasance daga mãsu gaskiya?"
reading-goal:continue-reading

Soma q-and-a.tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Accusation that the Prophet was a Madman and Demands for Him to bring down Angels

Allah tells us about the disbelief, arrogance and stubbornness of the disbelievers as reflected in their words:

يأَيُّهَا الَّذِى نُزِّلَ عَلَيْهِ الذِّكْرُ

(O you (Muhammad) to whom the Dhikr (the Qur'an) has been re

…

The Accusation that the Prophet was a Madman and Demands for Him to bring down Angels

Allah tells us about the disbelief, arrogance and stubbornness of

…
Tazama tafsirs

Soma related-content

2. Da yawa waɗanda suka kãfirta suke gũrin dã dai sun kasance Musulmi. 3. Ka bar su su ci kuma su ji dãdi, kuma gũri ya shagaltar da su, sa'an nan da sannu zã su sani. 4. Kuma ba Mu halakar da wata alƙarya ba fãce tanã da littafi sananne. 5. Wata al'umma bã ta gabãtar ajalinta, kuma bã zã su jinkirta ba. 6. Suka ce: "Yã kai wanda aka saukar da Ambato (Alƙur'ãni) a kansa! Lalle ne kai, haƙĩƙa, mahaukaci ne." 7. "Dõmin me bã zã ka zo mana da malã'ĩku ba idan ka kasance daga mãsu gaskiya?" 8. Bã Mu sassaukar da malã'iku fãce da gaskiya, bã zã su kasance, a wannan lõkacin, waɗanda ake yi wa jinkĩri ba. 9. Lalle Mũ ne, Muka saukar da Ambato (Alƙur'ãni), kuma lale Mũ, haƙĩƙa, Mãsu kiyayẽwane gare shi. 10. Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun aika Manzanni a cikin ƙungiyõyin farko, gabãnin ka. 11. Kuma wani Manzo bã ya zuwa gare su fãce sun kasance sunã mãsu, izgili a gare shi. 12. Kamar wancan ne Muke shigar da shi a cikin zukãtan mãsu laifi. 13. Bã su yin ĩmãni da shi,(4( kuma haƙĩƙa, hanyar mutãnen farko ta shige . 14. Kuma dã Mun bũɗe wata ƙõfa daga sama a kansu har suka wuni a ciki sunã tãkãwa. 15. Lalle ne dã sun ce: "Abin sani kawai, an rufe idãnuwanmu ne. Ã'a, mũ mutãne ne waɗanda aka sihirce."

- Abubakar Mahmood Jummi

reading-goal:continue-reading

Maelezo na Tafakari

reflection-not-available

Notes placeholders

Endelea Kuungana na Qur'ani ❤️

Vikumbusho vifupi vyenye maana vinavyoweka upya maisha yako, kukusaidia kutafakari na kuendelea kushikamana na Qur'ani.

Soma, Sikiliza, Tafuta, na Tafakari Qur'ani

Quran.com ni jukwaa linaloaminika na linalotumiwa na mamilioni duniani kote kusoma, kutafuta, kusikiliza na kutafakari kuhusu Qur'ani katika lugha tofauti. Inatoa huduma za tarjuma, tafsiri, vikariri, tarjuma ya neno kwa neno, na zana za ufahamu wa kina, kuifanya Qur'ani ipatikane na kila mtu.

Kama mbinu ya Sadaqah Jariyah, Quran.com imejitolea kusaidia watu kuunganishwa kwa kina na Qur'ani. Ikiungwa mkono na Quran.Foundation , shirika lisilo la faida la 501(c)(3), Quran.com inaendelea kukua kama rasilimali ya bila malipo na yenye thamani kwa wote, Alhamdulillah.

Chunguza
Nyumbani
Redio ya Qur'ani
Wasomaji
Kutuhusu
Watengenezaji
Sasisho za Bidhaa
Maoni
Msaada
Changia
Miradi Yetu
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Miradi isiyo ya faida inayomilikiwa, kusimamiwa, au kufadhiliwa na Quran.Foundation
Viungo Maarufu
Dua kutoka Quran
Aya ya Quran ya Siku
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
Ramani ya tovutiFaraghaSheria na Masharti
© 2026 Quran.com. Haki Zote Zimehifadhiwa
Changia